Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun bude wa motocin matafiya wuta a jihar Kaduna jim kadan bayan sauka daga jirgin kasa a Rigasa. Maharan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun bude wa motocin matafiya wuta a jihar Kaduna jim kadan bayan sauka daga jirgin kasa a Rigasa. Maharan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Barcelona ta musanta zargin da ake cewar ta yi hayar kamfanin da zai dunga caccakar Lionel Messi da Gerard Pigue. Wani gidan radiyo ya
Majalisar Dinkin Duniya MDD ta ce kimanin mutum 22 ne suka mutu a wani hari da aka kai wani kauye da ke arewa maso yammacin Kamaru. Sama da rabin mutanen
An kada kuri’a 542 yayin zabe tsakainin samari biyun da ke yin takarar Iyayen saurayin da ya yi nasara a zaben fidda gwani tsakanin ‘yan takarar neman wata budurwa
Hakkin mallakar hoto Getty Images Juventus na shirin bai wa Manchester United dan wasan Wales Aaron Ramsey, mai shekara 29, da takwaransa na Faransa Adrien Rabiot, mai shekara 24, a
Yaro 15 ne gobarar ta kashe Gobara ta kashe yara guda 15 a wani gidan marayu bayan tashin wutar da tsakar dare a lokacin da yaran ke barci a kasar
Hakkin mallakar hoto EPA Image caption Saudiyya na yaki da ‘yan tawayen Houthi a kaar Yemen tun a shekarar 2015 Wani jirgin yaki mallakar Saudiyya na rundunar hadin gwiwar da
Auren hadin da ya bai wa kowa mamaki shi ne auren Uma da mai gidanta Preman. Auren Uma wanda babu farin ciki, ya sauya rayuwar ba wai ita kadai ba,
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wani sabon bincike ya nuna cewa kashi 34 cikin 100 ne kacal na ‘yan Najeriya suke amfani da kwaroron roba yayin jima’i, kuma cikin wannan
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption A kalla yara ‘yan makaranta 29 ne suka mutu a wani hari da rundunar sojin hadakar ta kai ta sama kan wata motar bas
A hirar da aka yi da wani shugaban kungiyar daliban Najeriya a kasar China mai suna Habib Abdullahi game da cutar mura ta ‘koronabairus,‘ ya ce zuwa safiyar jiya Laraba,
Fadar shugaban Najeriya ta ce ta ji yadda wani rukunin mutane suka yi wa tawagar shugaba Buhari ihu a yayin da ya kai ziyarar jaje a Maiduguri. Mai magana da
A daidai lokacin da ake kara samun yawaitar kai hare-hare a Najeriya, ministan sadarwa a kasar, Dakta Isa Ali Pantami, ya yi ikirarin cewa ‘yan ta’adda na amfani da shafukan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Kashi 87 cikin 100 na matalautan Najeriya suna yankin arewa Wani rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna yadda talauci ya karu
WASHINGTON D.C. — An sanya hannu kan yarjejeniyar da kamfanin man fetur na Najeriya, NNPC a Abuja don samar da wutar a cibiyar da a ka kebe a yankin Gwagwalada.
Photo: Shugaba Buhari/Facebook (VOA) Rarraba NAJERIYA: Kwamitin Tattalin Arzikin Kasa Zai Nazarci Shirin Yakar Talauci WASHINGTON, D.C — Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da kwamitin da ke bashi
Hakkin mallakar hoto EPA Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce daga yanzu sunan cutar Coronavirus a hukumance shi ne Covid-19. Shugaban hukumar Tedros Adhanom Ghebreyesus ya shaida wa manema
Kungiyar Wolsburg da dan kwallon tawagar Kamaru Paul-Georges Ntep sun amince kowa ya kama gabansa. Dan wasan mai shekara 27, bai samu damar buga wasa akai-akai ba a Jamus, inda
Hukumomin Sudan sun ce za su mika tsohon shugaban kasar Omar al-Bashir ga kotun hukunta masu aikata manyan laifuka. Tsohon shugaban kasar yana fuskantar zarge-zargen kisan kare-dangi, laifukan yaki da
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zullum ya ziyarci wurin da abin ya faru Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce wasu da ake kyautata zaton