Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Benzema ne ya ci kwallon da ta ba su maki uku rigis Karim Benzema ne ya yanke hukuncin yadda wasan hamayya na birnin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Benzema ne ya ci kwallon da ta ba su maki uku rigis Karim Benzema ne ya yanke hukuncin yadda wasan hamayya na birnin
Iyalan sun maka kamfanin jigin gaban kotu saboda kalaman da aka yi game da addininsu da kuma bata musu suna Wasu iyalai daga Michigan da aka fitar da su daga
Hakkin mallakar hoto Getty Images Barcelona ta bai wa Roma aron Carles Perez, wanda zai buga mata kwallo zuwa karshen kakar da muke ciki. Dan wasan mai shekara 21, zai
Hakkin mallakar hoto Getty Images Villareal ta kammala sayen Paco Alcacer daga Borussia Dortmund. Dan wasan ya saka hannu kan yarjejeniyar shekara biyar, wadda za ta kare a karshen kakar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Everton ta ki sallama tayin fam miliyan 85 da Barcelona ta yi wa Richarlison in ji Sky Sports. Dan kwallon Brazil, mai shekara 22
Following the outbreak and spread of the deadly Coronavirus, the Federal Government, Wednesday, advised all travellers from Nigeria, including those, planning to travel to China, to suspend their travel plans
Hakkin mallakar hoto PA Media Image caption Ed Woodward An kai hari gidan babban mataimakin shugaban kulob din Manchester United Ed Woodward. Wani gungun jama’a ne suka kai harin suna
Maryam Sanda da mijinta marigayi Bilyaminu Bello Halliru Photo: Medina Dauda (VOA) Najeriya: An Yanke Wa Maryam Sanda Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya WASHINGTON, D.C — A Najeriya, yau ne
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Liverpool ta tashi 2-2 da Shrewsbury a wasan zagaye na hudu a gasar FA Cup da suka fafata ranar Lahadi. Liverpool wadda rabon ta
Hakkin mallakar hoto NPFL Sunshine Stars da Kano Pillars sun tashi 2-2 a wasan mako na 17 a gasar Firimiyar Najeriya da suka kara ranar Lahadi. Anthony Omaka ne ya
Abdurrazak Ebola ya yi nasarar doke Bahagon Shagon ‘Yansanda a damben mota da suka yi a marabar Nyanya ranar Lahadi. Damben na gasar mota na jihar Kaduna ne, amma Umar
Image caption Ana tunanin maye gurbin Soskjaer da Gareth Southgate Tottenham na kokarin kammala wata yarjejeniyar dawowa da tsohon dan wasanta Gareth Bale daga Real Madrid kafin a rufe kofar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ana zargin tun shekarar 2003 ne mutumin ya ke ajiye wasikun a gidansa ‘Yan sanda a Japan sun sanar da fara binciken kan
WASHINGTON DC — Mataimakin shugaban kasar ya gana da gwamnonin yankin kudu maso yannacin Najeriyar ne tare da Antoni Janar Abubakar Malami da kuma sufeton ‘yan sandan Najeriya Mohammed Abubakar.
Wannan hoton da aka dauka a yankin Wuhan, na nuna yadda wani ma’aikacin kiwon lafiya yake kula da wani da ya kamu da cutar Coronavirus Photo: Reuters Rarraba Matakan Da
Tun bayan zaben 2015 da kuma barakar da ta kunno kai tsakanin Sanata Kwankwaso da Abdullahi Ganduje, kungiyar Kwankwasiyya ta soma samun matsala Hukuncin da Kotun Kolin Najeriya ta yanke
Hakkin mallakar hoto Getty Images Hukumar samar da Ilimin manya a Najeriya ta ce mutum sama da miliyan 60 daga cikin ‘yan kasar kusan miliyan 200 ne ba su iya
Image caption Rashford ya ji rauni a wasan kofin FA da kungiyarsa ta yi da Wolves makon da ya gabata Inter Milan ta shirya biyan fam miliyan 11 ga dan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid ta fara shekarar 2020 da kafar dama, bayan da ta doke Sevilla 2-1 a gasar La Liga a Santiago Bernabeu ranar Asabar. Real
Image caption Shari’a tsakanin Ganduje da Abba Kabir na daga cikin shari’un da suka ja hankali a Najeriya A yau ne ake sa ran kotun kolin Najeriya za ta yanke