Asisat: ‘Yar wasan Barcelona ta yi tsokaci kan Ramadana

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

‘Yar kwallon Najeriya Asisat Oshoala da ke taka leda a Barcelona

Tauraruwar ‘yar kwallon Najeriya kuma ta Æ™ungiyar mata ta Barcelona, Asisat Oshoala ta bayyana abin da take ji game da kasancewar yau Juma’a a matsayin ranar azumin Ramadana 29.

Kamar yadda kuke gani, Oshoala ta wallafa a Twitter cewa: “Na 29….#Ramadan”.

Sai dai BBC ba ta iya fahimtar me ‘yar kwallon ke nufi ba; murna ce ko alhinin rabuwa da Ramadana.

Amma muna fatan ku za ku iya fahimta – musamman ma waÉ—anda korona ta haramta wa ganawa da abar Æ™aunarsu Æ™wallon Æ™afa.

More News

An kori sojojin da suka kashe wani jami’in NDLEA a Neja

Rundunar sojin Najeriya ta gurfanar tare da korar wasu sojoji shida da ake zargi da hannu a mutuwar wani jami’in hukumar NDLEA, Kingsley Chimetalo,...

Maniyyayan Najeriya sama da 18,000 sun isa Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce adadin maniyyata 18,906 na shekarar 2024/1445 aka yi jigilarsu zuwa kasar Saudiyya.Hukumar ta bayyana hakan ne a rana...

Talauci ko rashin wadata ba dalili ne na ƙazanta ba

Daga Aliyu M. AhmadBa tilas sai ka sanya manyan shadda ko yadi ba, ka É—inka daidai da kai, kilaritarka ta sha gugar charcoal. Sutura...

Ƴan sanda sun kama wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a Kaduna

Jami'an Æ´an sanda sun samu nasarar kama wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a jihar Kaduna. Mutumin da aka kama mai suna, Muhammad Bello É—an...