Asalin hoton, Kaduna Govt Bayanan hoto, Gwamnatin jihar Kaduna ta ce tana kan tattara wasu bayanai game da sabbin hare-haren da aka ƙara kai wa bayan na cocin kafin ta
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, Kaduna Govt Bayanan hoto, Gwamnatin jihar Kaduna ta ce tana kan tattara wasu bayanai game da sabbin hare-haren da aka ƙara kai wa bayan na cocin kafin ta
Asalin hoton, Getty Images Juventus ta koma rashin kokarin da ta fara a kakar bana, inda ta sha kashi da ci 2-1 a gidan Hellas Verona a gasar Serie A
Asalin hoton, Getty Images Kocin rikon kwarya Sergi Barjuan ya fara jan ragamar Barcelona da tashi 1-1 da Deportivo Alaves a Nou Camp ranar Asabar a gasar La Liga. Karon
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Karim Benzema ya ci wa Real Madrid kwallo tara, shi kuwa Vinicius Junior yana bakwai a raga Karim Benzema ya ci wa Real Madriid
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Arsenal ta buga wasa bakwai kenan a Premier ba a doke ta ba Arsenal ta ci gaba da ƙoƙarinta na baya-bayan nan a gasar
VOA Hausa Rahotanni daga Filato da ke arewacin Najeriya na cewa Majalisar dokoki jihar ta tsige Kakakinta Abok Ayuba Nuhu. Bayanai sun yi nuni da cewa an maye gurbinsa da
Asalin hoton, Getty Images Barcelona za ta buga gasar La Liga ranar Laraba a gidan Rayo Vallecano ba tare da Ansu Fati ba. Dan wasan ya ji rauni a karawar
VOA Hausa— Gwamnatin Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya ta ayyana ranar Asabar a matsayin ranar zuwa makaranta. Hakan a cewar hukumomin jihar dabara ce ta cike gibin
Asalin hoton, @CBN Babban bankin Najeriya ya bayyana hanyoyin da za a yi amfani da sabon tsarinsa na kuɗin intanet da ake kira eNaira. A ranar Litinin ne shugaba Muhammadu
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Old Trafford na daukar ‘yan kallo 74,140 Manchester United na tattaunawa kan fadada filin wasanta na Old Trafford, domin yake daukar ‘yan kallo 80,000.
Ranar Lahadi za a kara tsakanin Barcelona da Real Madrid a wasan hamayya na farko a bana da ake kira El Clasico a gasar La Liga. Real Madrid ce za
WASHINGTON D.C. — Hukumar da ke kula sufurin jiragen kasa na Najeriya NRC ta dakatar da jigilar da jiragenta ke yi akan hanyar Abuja zuwa Kaduna. Daukan wannan mataki ya
ABUJA, NIGERIA — Rahotanni daga jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga da ba’a tantance ko su waye ba, sun kashe sarakunan gargajiya
VOAHAUSA— Hukumar EFCC ta tabbatar da fara aikin bincike a kan lamarin, inda ta ce a yanzu ta tura takardar gayyata ga tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi da wasu
WASHINGTON DC — Shugaban kungiyar, reshen jahar Nasarawa, Alhaji Bala Mohammad Dabo ya ce sun tattauna ne kan hanyoyin magance matsalolin rashin zaman lafiya tsakaninsu da manoma. Ya kara da
Yayin da ɓangaren ilimi a Najeriya ke fuskantar tarin matsaloli da a lokuta da dama ke janyo dakatar da karatun ɗalibai saboda yajin aiki, jami’o’i a ƙasar na kokawa kan
Ranar Talata ita ce ranar da aka ware don duba batutuwan da suka shafi shekarun daukewar jinin haila ga mace. Don haka ne muka sake wallafa muku wannan rahoton da
Daga Nduka Orjinmo BBC News, Abuja Asalin hoton, Irums Bayanan hoto, Shlomo Ben Yaakov na son zama limamin Yahudawa na farko a Najeriya Shlomo Ben Yaakov ke nan rike da
Asalin hoton, @DRAHMADLAWAN Batun sauya dokar zaɓe da gyare-gyaren da majalisa dattawan Najeriya ta yi na ci gaba da haifar da ce-ce-ku-ce a ƙasar. Bayan jan kafa na wani tsawon
Asalin hoton, Getty Images A karshen makon nan za a ci gaba da gasar kasashen Turai, bayan buga fafatawar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya. Tuni tawagar Jamus ta