Yadda harin saman Saudiya da kawayenta ya kashe mutane 70 a Yemen

Wani hari da kasar Saudiya da kawayenta su ka kasar Yemen ya jawo mutuwar mutane 70.

Kasar Saudiya ce take jagorantar kawayenta inda suke luguden wuta ta sama kan tawayen kungiyar Houthi dake kasar.

Tuni majalisar dinkin duniya tayi alawadai da harin ko akwanin baya majalisar ta bayyana cewa za a iya tuhumar wasu mutane dake da hannu a rikicin da aikata laifukan yaki.

An kai harin ne a ranar Jumma’a bayan jefa wani abu a Saada, wata matattarar da ‘yan tawayen Houthi ke zaune.

More News

Kwankwaso ya ziyarci Obasanjo

Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo. Ziyarar ta Kwankwaso wani bangare ne na cigaba da tattaunawar...

Kwankwaso ya ziyarci Obasanjo

Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo. Ziyarar ta Kwankwaso wani bangare ne na cigaba da tattaunawar...

Sojojin sun kama tarin makamai a a hannun mayakan IPOB

Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama makamai da suka hada bindigogi hodar hada bam a jihar. Rundunar ta samu gagarumin wannan nasara ne biyo...

Atiku ya ziyarci mahaifiyar su Yar’adua

Mai neman takarar shugaban kasa a jam'iyar PDP, tsoshon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci mahaifiyar tsohon shugaban kasa, Umar Musa Yar'adua...