Asalin hoton, Getty Images Karim Benzema ya yi farinciki da ya ci wa tawagar Faransa kwallo a gasar Euro 2020, bayan da suka tashi 2-2 da Portugal ranar Laraba. Benzema
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, Getty Images Karim Benzema ya yi farinciki da ya ci wa tawagar Faransa kwallo a gasar Euro 2020, bayan da suka tashi 2-2 da Portugal ranar Laraba. Benzema
A cewar wani jami’in kungiyar, batun cecekuce kan sabuwar dokar kasar Hangary din wani babban abun dubawa ne a taron da zai gudana a ranakun Alhamis da Juma’a. Batun dai
Kungiyar kwadago reshen jihar Nasarawa ta zargi gwamnati kan biyan tsohon albashi maimakon sabon A Najeriya, ma’aikatan gwamnatin jihar Nasarawa sun yanke shawarar ci gaba da yajin aiki har sai
Wata kotu da ke Abuja, babban birnin Najeriya, ta yankewa Hon. Farouk Lawal hukuncin zaman gidan yari har na tsawon shekara bakwai. Lawal shi ne tsohon shugaban kwamiti a Majalisar
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Ronaldo bai nuna alamar gazawa ba Shugaban Barcelona Juan Laporta na sha’awar hada Cristiano Ronaldo da Lionel Messi su yi wasa a kungiyarsa a
VoA Hausa — Kungiyar SERAP mai gwagwarmayar yaki da cin hanci da rashawa da tabbatar da adalci a Najeriya, ta shigar da hukumomin kasar kara a gaban wata babbar kotun
ABUJA, NIGERIA. — Gwamnonin sun kuma yi Allah wadai da hare-hare da kungiyar IPOB ke kaiwa da ya biyo bayan sake sabunta fafutukar neman shiyyar kudu ta bale dana Najeriya
Jamus da Faransa sun cimma matsaya kan yadda za su yi hulda da kasashen Turkiyya da Rasha a nan gaba. Bayan wata liyafar cin abincin dare da Shugabar gwamnatin Jamus
VOA Hausa— Shugaban Kwamitin da ke kula da sha’anin dakarun Najeriya a Majalisar Dattawan kasar, Sanata Ali Ndume, ya ce shugaban kasar Muhammadu Buhari na da koshin lafiya. Ndume, wanda
Asalin hoton, Getty Images Tawagar kwallon kafa ta Brazil ta bayyana ‘yan wasa 23 da za su buga mata tamaula a gasar Olympic da birnin Tokyo zai karbi bakunci a
Dan kwallon tawagar Portugal, Cristiano Ronaldo, mai shekara 36, bai yanke tsammanin barin Juventus kafin kwantiraginsa ya kare a kakar badi ba. Ana alakanta shi da cewat tsohuwar kungiyarsa Manchester
Asalin hoton, AFP Ana fargabar gomman ƴan ci-rani ƴan Afirka sun halaka bayan da kwale-kalensu da ke ɗauke da su ya nutse a kusa da gaɓar tekun Yemen. Masunta a
VOA Hausa— Naftali Benett ya zama zababben Firai ministan Isra’ila bayan da jam’iyun adawan kasar, suka dunkule wuri guda suka kafa gwamnati. Hakan na zuwa ne bayan da majalisar dokokin
Masu zanga-zanga a wasu biranen kasar sun yi gangami a ranar Asabar don bayyana korafe-korafensu kan yadda gwamnatin APC mai mulki ke tafiyar da al’amuran kasar. “Jam’iyyar PDP na Allah
Kungiyar ta Daliban Najeriya ta shirya gudanar da zanga-zanga a ranar ta bikin dimokaradiyya ta Najeriya, wato 12 ga watan Yuni, domin nuna damuwa akan yanayin da kasa ta ke
A karon farko a tarihin nahiyoyin, gwamnatoci da yan kasuwa da yan siyasa da kuma kungiyoyin fararen hula a nahiyoyin afirka da Turai sun gudanar da wani taro a birnin
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Shugaba Buhari ya ce dole shafukan sada zumunta su dauki alhakin ayyukansu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta dakatar da shafin Tuwita
VOA Hausa — Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta soki matakin da hukumomin kasar suka dauka na rufe kafar sada zumnta ta Twitter. A ranar Juma’a ministan yada
Kawo yanzu dai cutar corona ta kashe mutane miliyan 3 da dubu 700, daga cikin sama da miliyan 170 da suka kamu. Hadakar cibiyar nazarin annoba ta kasa da kasa
Jamus ta dakatar da saukar jiragen Rasha a cikin kasarta, a wani mataki na ramuwar gayya in ji wata sanarwa da ma’aikatar sufurin kasar ta fitar. Matakin dai na zuwa