Manyan motocin safa-safa ne su ka kawo maniyatan babban masalacin birnin mai tsarki inda suka fara da Dawafi, sai dai mutane dubu shida ne aka amince su yi dawafin a
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Manyan motocin safa-safa ne su ka kawo maniyatan babban masalacin birnin mai tsarki inda suka fara da Dawafi, sai dai mutane dubu shida ne aka amince su yi dawafin a
Dakarun gwamnatin Afghanistan sun kwace yankin iyakar kasar mai muhimmancin da kasar Pakistan daga hannun tsagerun kungiyar Taliban masu dauke da makamai. Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ruwaito halaka mai
VoA Hausa— Shugaban kungiyar IPOB da ke fafutukar ballewa daga Najeriya Nnamdi Kanu, ya nemi kotu ta mayar da shi gidan yarin Kuje da ke Abuja, babban birnin kasar. A
Kyaftin Lionel Messi ya lashe Copa America da Argentina da hakan ya kawo karshen shekara 28 da kasar ta kasa daukar babban kofi a fannin tamaula. Ranar Asabar Argentina ta
Wadda ta lashe kofin La Liga, Atletico Madrid ta kammala daukar Rodrigo de Paul daga Udinese kan kwantiragin kaka biyar ta tamaula. Sai dai Atletico ba ta fayyace kudin da
ABUJA, NIGERIA. — Darurruwan mabiya addinin Islama a kafaffen yanar gizo na cigaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyinsu kan sautin muryar fitaccen malamin nan, Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara, da ya nemi
By Geeta Pandey BBC News, Delhi Asalin hoton, Hana Khan Bayanan hoto, Hana Khan matukiyar jirgin sama ce wadda aka yi gwanjonta ta intanet a Indiya ba tare da saninta
Asalin hoton, Getty Images Real Madrid ta yi nasarar cin Fuenlabrada a wasan sada zumunta na farko da kungiyar ta yi don tunkarar kakar da za a fara daga watan
Firaminstan Habasha Abiy Ahmed ya lashe zaben ‘yan majalisun dokokin da aka gudanar a kasar da gagrumin rinjaye kamar yadda hukumar zaben kasar mai zaman kanta ta bayyana. Hukumar zaben
Asalin hoton, Getty Images Rahotanni daga arewacin babban birnin Iran na Tehran na cewa an ji wata kara mai karfin gaske, ta fashewar wasu abubuwa da ba a kai ga
Efeanyi Ejiofor yace yana da kwararun shaidu da zai gabatar wa Kotun Shari’a ta Duniya game da take hakkin Nnamdi Kanu. Duk yunkurin Muryar Amurka to samo martani nan take
Sojojin Najeriya tara sun ji raunuka daban-daban bayan da daya daga cikin motocin da suke ciki ta yi hatsari a garin Maiduguri da ke jihar Borno a arewa maso gabashin
Shugaba Emmanuel Macron na faransa ne ya bayyana hakan a wajen taron da suka gudanar tare da shugabanin kasashen kungiyar G5 Sahel a birnin Paris, sai dai Macron din ya
Asalin hoton, Getty Images Real Madrid za ta ziyarci Glasgow, domin buga wasan sada zumunta da Rangers ranar 25 ga watan Yuli. Shine wasan farko da Carlo Ancelotti zai ja
Asalin hoton, David Rolfee / The Aspinall Foundation Bayanan hoto, Cikin wadanda za a yi tafiyar da su akwai wasu kanana uku da a halin yanzu ke rayuwa a wani
Asalin hoton, Getty Images Ƴan uwa da masu rajin kare haƙƙin ɗan adam sun bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin ɗaurin rai-da-rai da Babbar Kotun Tarayya ta yanke wa wasu masu garkuwa
Asalin hoton, Getty Images Watakila Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar takalmin zinare a gasar cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2020 a matakin wanda ya fi cin kwallaye a wasannin.
Asalin hoton, Getty Images Ɗan wasan Sifaniya mai shekara 35 Sergio Ramos, zai duba lafiyarsa a Paris a yau Talata gabanin komawa Paris St-Germain bayan bankwana da Real Madrid. (ESPN)
Asalin hoton, Getty Images Real Madrid za ta kakar bana ta La Liga da wasa a waje a karshen makon 14 ko kuma 15 ga watan Agustan 2021. Bayan da
Wakilin Kungiyar tarayyar Afirka ya ce nahiyar na cikin tsaka mai wuya na rashin allurar riga-kafin cutar corona a daidai lokacin da kasashen yankin ke fuskantar barazanar bullar kashi na