Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta kama wani mai suna,Orji Isaac ɗan shekara 67 da aka samu da laifin sayar da miyagun kwayoyi a jihar. Jami’an rundunar yan sandan jihar
Rundunar sojan saman Najeriya ta ce dakarunta sun samu nasarar kama Isa Abdul mai shekaru 35 wani fitaccen mai garkuwa da mutane a garin Durɓunde dake karamar hukumar Takai. A
Ƙungiyar NARTO ta masu motocin sufuri a Najeriya ta dakatar da yajin aikin da ta shirya yi a faɗin Najeriya baki ɗaya. An dakatar da yajin aikin ne biyo bayan
Mutane 16 ciki har da wani Rabaran a ka sace a lokacin da wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka kai hari kan wasu ƙauyuka
Wasu da ba a san ko suwaye ba sun kashe, Sylvanus Namang mai magana da yawun jam’iyar APC ta jihar Filato a garin Pankshin dake ƙaramar hukumar Pankshin ta jihar
Ministan ayyuka, David Umahi ya gayyaci masu kamfanonin siminti kan yadda farashin siminti ke cigaba da ƙaruwa a kasuwanni. A yanzu dai farashin siminti na yawo ne daga kan ₦8000
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi kira da jami’an sojoji da su cigaba da zafafa kai farmaki kan yan fashin daji dake faɗin jihar. Gwamnan ya yi wannan
A cigaba da yaƙi da ƴan fashin daji, ɓatagari da kuma rashin tsaro a fadin Najeriya jami’an rundunar ƴan sandan jihar Sokoto sun samu nasarar kama wasu mutane biyar da
Gwamnatin jihar Borno ta wanke wasu mutane daga zargin da ake masu na hannu a ayyukan ta’addanci a jihar. Kafin a wanke mutane daga dukkanin zargin da ake masu ana
Rundunar yan ƴansandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi da suka yi garkuwa da wani yaro mai shekaru 14 a garin Mariri dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar
Sojojin rundunar samar da tsaro a jihar Filato ta Operation Safe Haven sun bankaɗo wata haramtacciyar masana’antar ƙera makamai dake ƙauyen Pakachi a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato. Jami’in
Jami’an ƴan sanda na rundunar ƴan sandan jihar Gombe sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da yiwa wata yarinya ƴar shekara 13 fyaɗe a wata gona dake garin
Ƴan sanda a jihar Borno, sun kama wasu mutane biyu da aka samu suna yin zina a cikin cocin All Saint Protestant Church Police College dake Maiduguri. Mutanen da aka
Aƙalla ɗaurarru 7 dake gidan yarin Okigwe a jihar Imo suka tsere daga gidan yari a wani hari da ƴan bindiga suka kai a ranar Litinin. A wata sanarwa da
Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja, ta ce jami’an rundunar sun samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zarginsu da aikata fashi da makami. A wata sanarwa da rundunar
Watanni biyar bayan ficewarsa daga jam’iyarsa ta PDP, Muktar Ramalan Yero tsohon gwamnan jihar Kaduna ya koma jam’iyar APC mai mulki. Tsohon gwamnan da ya mulki jihar Kaduna tsakanin shekarar
Godwin Abumusi shugaban kungiyar ƴan fansho ta Najeriya ya yi barazanar jagorantar ƴan ƙungiyar domin yin zanga-zanga tsirara matukar ba a inganta walwalarsu ba. Da yake magana da ƴan jaridu
Rundunar sojan Ruwan Najeriya ta kama mutane 10 da ake zarginsu da aikata satar man fetur a jihar Akwa Ibom. Rundunar ta kuma ce ta kwace ɗanyen man fetur lita
Tantita Private Security Services Limited (TSSL) kamfanin samar da tsaro mai zaman kansa da gwamnatin tarayya ta bawa aikin yaƙi da satar ɗanyen man fetur a yankin Niger Delta ya