Mohammed Idris, ministan yada labarai da wayar da kan jama’a ya ce gwamnatin tarayya na shirin buɗe rumbunan adana kayan abinci domin rage tsadar kayan abinci. A ranar Litinin ne
Mohammed Idris, ministan yada labarai da wayar da kan jama’a ya ce gwamnatin tarayya na shirin buɗe rumbunan adana kayan abinci domin rage tsadar kayan abinci. A ranar Litinin ne
Wasu mazauna garin Suleja dake jihar Niger sun fantsama kan tituna domin yin zanga-zanga kan tsadar rayuwa da ake fama da ita a kasarnan. Da yake magan da jaridar The
Yanzu dai ta tabbata cewa, Victor Osihmen dan wasan gaba na tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya wato Super Eagle zai buga wasan da kungiyar za ta yi da kasar
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya biyo bayan ziyarar makonni biyu da ya kai birnin Paris na kasar Faransa. Tinubu ya ziyarci birnin ne a wata ziyara
Jam’iyar PDP ta bayyana sunan, Amina Arong a matsayin sabuwar shugaban matan jam’iyar ta ƙasa.. Debo Ologunagba mai magana da yawun jam’iyar PDP shi ne ya sanar da naɗin, Arong
Rundunar yan sandan jihar Imo ta ce mutanen da basu gaza biyar ne ba suka mutu sakamakon fashewar bututun mai a garin Obiti dake karamar hukumar Ohaji/Egbema ta jihar. Henry
Rundunar yan sandan jihar Taraba ta ce jami’anta sun kama wani mai suna, Aliyu Muhammad akan titin Jalingo-Yola da ake zargin mai garkuwa da mutane. Joseph Eribo, kwamishinan ƴan sandan
Kotun ƙoli ta tabbatar da Ahmadu Fintiri a matsayin halartaccen zaɓaɓɓen gwamnan jihar Adamawa. Rukunin alkalan kotun su biyar ƙarƙashin jagorancin mai shari’a John Okoro a ranar Laraba sun kori
Rundunar Sojan Ruwan Najeriya ta ce ta kama wasu mutane 11 da ake zarginsu da yinkurin gina Haramtacciyar matatar man fetur a jihar Rivers. Saidu Kabir jami’in dake kula da
Matatar man fetur ta Dangote ta shirya sayo ɗanyen man fetur daga kasar Amurka. A cewar wani rahoton jaridar kasuwanci ta Bloomberg cinikayyar da aka ƙulla ta sayen man ya
Dakarun Rundunar Sojan Najeriya sun kashe ƴan fashin daji biyu ciki har da wani gawurtaccen ɗan bindiga a jihar Zamfara. A wata sanarwa ranar Talata, Yahaya Ibrahim jami’in yaɗa labarai
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe sarakuna biyu a jihar Ekiti a ranar Litinin. Sarakunan biyu na kan hanyarsu ne ta dawowa daga wani taro
Jami’an ƴan sanda sun samu nasasarar kama wani mai ƙera bindigogi a jihar Filato. Mai magana da yawun rundunar yan sandan Najeriya, Olumuyiwa Adejobi shi ne ya bayyana haka cikin
Yan bindiga sun kashe, Richard Idowu wani jigo a jam’iyar PDP ta jihar Osun kuma mai neman tsayawa takarar kujerar ɗan majalisar tarayya a karkashin jam’iyar. Richard wanda aka fi
Wani jirgi marar tuki dake dauke da makami ya kashe sojojin kasar Amurka su 3 a wani sansaninsu dake kasar Jordan. Ƙarin wasu sojoji 30 ne suka jikkata a harin
Dakarun sojan sama na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Punch sun kashe yan fashin daji masu garkuwa da mutane da basu gaza 30 ba a wani harin sama
An rantsar da Usman Ododo a matsayin gwamnan jihar Kogi. Ododo ya karbi rantsuwar kama aiki a wurin bikin rantsuwa da aka yi a Lokoja babban birnin jihar. Ododo wanda
Wani karamin jirgin sama mai ɗauke da rijistar namba N580KR ya sauka daga kan titinsa inda ya shige cikin daji a filin jirgin saman Ladoke Akintola dake Ibadan babban birnin
Jami’an rundunar Operation Safe Haven dake samar da tsaro a jihar Filato sun samu nasarar kama wasu mutane da suke zargi da haddasa rikici a karamar hukumar Mangu ta jihar
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf wato Abba Gida-Gida da ya bar jam’iyarsa ta