Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wani mai suna, Rabi’u Adamu da ake zargi da yin garkuwa da kuma kisan wani yaro ɗan shekara 12 ɗan gidan ASP Bala
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wani mai suna, Rabi’u Adamu da ake zargi da yin garkuwa da kuma kisan wani yaro ɗan shekara 12 ɗan gidan ASP Bala
Gwamnan jihar Bauchi,Bala Muhammad ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar ragin ₦900,000 kan kuɗi aikin da za su biya. Muhammad ya sanar da haka
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar kyautar ₦500,000 domin su cika kuɗin aikin hajjin bana da aka ƙara.
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Quasim Musa babban limamin garin Iyara dake ƙaramar hukumar Ijumu ta jihar Kogi. Lamarin ya faru ne a ranar Litinin da daddare a ƙofar
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya ce a yanzu jihar Zamfara ta zama cibiyar ƴan fashin daji a faɗin arewacin Najeriya. Lawal ya bayyana haka ne lokacin da yake
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da karɓar jumullar motoci 195 maƙare da nau’ikan hatsi domin rabawa mutane dake faɗin ƙananan hukumomin jihar 44. Gudunmawar wani ɓangare ne na tallafi da
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya sake ganawa da wani jigon jam’iyar SDP inda hakan ya ƙara ruruta raɗe-raɗin da ake na tsara makomarsa nan gaba a siyasa.
Ƴan fashin daji sun kai farmaki ƙauyen Mairuwa dake ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina ranar Asabar da daddare dai-dai lokacin da ake gudanar da Sallar Tarawih. A kalla mutane
Gwamnan jihar Kaduna,Mallam Uba Sani ya bayyana sakin ɗalibai 137 da aka yi garkuwa da su a garin Kuriga dake ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Gwamnan ya sanar da
Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda ake sarrafawa tare da raba abincin ciyarwar watan Azumi a jihar da gwamnatin Kano ta samar. A yayin wata
Tsohon gwamnan jihar Kaduna,Mallam Nasiru El-Rufai ya ziyarci Sanata Abdul Ningi a ranar Juma’a. Tsohon gwamnan ya ziyarci Sanatan ne a gidansa dake Abuja kawo yanzu ba a bayyana wani
Ƴan bindiga sun kashe sojoji biyu da kuma wasu mutane uku a yayin da suka ƙona gidaje da dama a Umaisha dake ƙaramar hukumar Toto ta jihar Nasarawa. Ba wannan
Mutanen da suka fito daga mazaɓar dakataccen dan majalisar dattawa, Sanata Abdul Ningi sun shigar da ƙara a gaban babban kotun tarayya dake Abuja inda suka nemi kotun da ta
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce jami’anta sun samu nasarar daƙile wani hari da ƴan fashin daji suka kai ƙauyen Hayan Dam dake ƙaramar hukumar Kankara ta jihar. A
Gwamnatin jihar Katsina ta ce mata 10 ne da kuma ƙananan yara tara aka ceto daga cikin mutanen da ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su watan da ya
Rundunar Sojan Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 16 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su daga ƙauyen Tantatu a ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. A ranar
Rundunar sojan Najeriya ta fitar da hoto da kuma sunayen sojoji 16 da aka yiwa kisan gilla a jihar Delta. Ranar Alhamis ne aka kashe sojoji 17 da lokacin da
Gidaje da dama ne dake garin Okuoma a gaɓar ruwa aka ƙone ƙasa da sa’o’i 24 da kisan sojoji 16 a garin bayan da suka je kwantar da wani rikicin
Shirye-shiryen sun yi nisa a ƙoƙarin da gwamnatin jihar Katsina take yi na sayarwa da al’ummar jihar kayan abinci cikin farashi mai sauƙi. Tuni aka kammala shirin fara rabon hatsi
Ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da shugaban jam’iyar PDP na jihar Edo, Tony Anizeigbeme. Rahotanni sun bayyana cewa an yi garkuwa da Azeigbeme