An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
Kabiru Agbabiaka Osolo na Isolo dake jihar Lagos ya rasu. Basaraken na jihar Lagos ya rasu ne da safiyar ranar Laraba. A wata sanarwa Olasoju Adebayo shugaban ƙaramar hukumar mulki
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba matsayin ranakun hutun bukukuwan Ƙaramar Sallah. Olubinmi Tunji-Ojo ministan harkokin cikin gida shi ne ya sanar da ranakun hutun a cikin wani
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Musulmi da su fara duban watan Shawwal tun daga ranar Litinin. A wata sanarwa ranar Lahadi, Sambo Wali shugaban kwamitin bada
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja zuwa Lagos ranar Lahadi gabanin bikin ƙaramar sallah. Mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri Ngelale ya ce Tinubu zai yi amfani
Ƙungiyar Yan’uwa Musulmi ta Najeriya wacce aka fi sani da shi’a ta yi zargin cewa mambobin ta huɗu jami’an ƴan sanda suka kashe a Kaduna a ranar Juma’a. Da yake
Mutum na farko da aka dasawa ƙodar Alade ya fito daga asibiti kusan makonni uku kenan da yi masa aikin tiyata A ranar 16 ga watan Maris likitoci a babban
Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da shirinta na tallafawa mata masu rauni da kuma dattawa inda za a raba musu kayan abinci ga mutanen 33,000.. A wani bangare na ciyarwar
Shugabar matan jam’iyar NNPP ta Shiyar Arewa Maso Yamma, Aisha Ahmad Kaita ta sauka daga muƙaminta. A’isha wacce ta sanar da sauka daga muƙaminta a yayin wani taron manema labarai
Tsohon shugaban kungiyar ƙwadago ta NLC, Ali Chiroma ya rasu. Ibrahim Chiroma ɗan uwa ga marigayin kuma sakataren kungiyar ƴan jaridu ta NLC shi ne ya bayyana haka cikin wata
Rahotanni na cewa ƴan bindiga sun sace dalibai da kawo yanzu ba a san yawan adadinsu ba akan babbar hanyar east-west a ƙaramar hukumar Ughelli ta jihar Delta.. A cewar
Darajar takardar Kuɗin naira tayi sama a kasuwar musayar kuɗaɗen ƙasashen waje ta bayan fage inda aka riƙa canza dalar Amurka akan ₦1250. Hakan na nuna cewa darajar takardar kuɗin
Wasu mazauna jihar Kebbi sun kai farmaki rumbun ajiye kayan abinci na gwamnati dake yankin Bayan Ƙara a Birnin Kebbi a daren ranar Asabar inda suka sace kayan abinci. Ɓatagarin
Gwamnan jihar Kano,Engr Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da shirin raba fom ɗin jarrabawar UTME ga ɗaliban sakandaren jihar dubu 6500. A wata sanarwa gwamnan ya ce ya yi hakan
Dakarun sojan Najeriya na rundunar, Operation Haɗin Kai sun kashe mayaƙan Boko Haram uku a ƙaramar hukumar Bama dake jihar Borno. A cewar Zagazola Makama wani masani dake wallafa bayanai
Jam’iyar APC a jihar Kaduna ta dakatar da shugabar matan jam’iyar,Hajiya Maryam Sulaiman Mairusau bayan da ta soki gwamnan jihar,Mallam Uba Sani. Dakatarwar da aka yiwa Mairusau na ɗauke ne
Jami’an hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da kuma fataucin miyagun ƙwayoyi sun tsare wata mata ƴar shekara 35 mai suna, Chidimma Okene. An tsare matar ne bayan da
Jami’an ƴan sanda a jihar Kano, sun samu nasarar kama wani ɗan daba da ya kashe wani matashi a unguwar Dorayi dake birnin Kano. Matashin mai suna Abba Garba wanda
Wata kotun majistire dake Ikeja a jihar Lagos ta tasa keyar Muyiwa Shonibare mai shekaru 42 ya zuwa gidan yari bayan da aka zarge shi da yin lalata tare da