Hausawa na cewa hanya mai hadin zumuntar dole hakan ce ta faru domin kuwa tsohon gwamnan Kano ne Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kacibus da gwamna mai ci, Abdullahi Umar
Hausawa na cewa hanya mai hadin zumuntar dole hakan ce ta faru domin kuwa tsohon gwamnan Kano ne Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kacibus da gwamna mai ci, Abdullahi Umar
Biyo bayan musayar yawu da yaki ci yaƙi cinyewa tsakanin yan Kannywood sakamakon hirar da aka yi da Tambaya a gidan rediyon BBC, Nazir Sarkin Waka ya yi alkawarin bata
Gwamnonin Sokoto, Kaduna, Kebbi da kuma mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Saad Abubakar na da daga cikin dubban mutanen da suka halarci jana’izar,Hassan Danbaba. An gabatar da sallar jana’izar a
Wata babbar kotun tarayya dake Gusau to kori karar da aka shigar gabanta dake neman a cire gwamnan jihar, Bello Matawalle daga kan kujerarsa. Wasu mambobin jam’iyar PDP ne suka
Mutanen da basu gaza 19 ne ba suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan titin Damaturu zuwa Potiskum a ranar Alhamis. A cewar sakataren asibitin Damagum,
Kwamitin riko dake jagorancin Jam’iyar APC na kasa ya kaddamar da shugabbin jam’iyar daga jihohi 34 da kuma birnin tarayya Abuja gabanin babban taron jam’iyar na ranar 26 ga watan
Hukumar NCDC dake yaki da cututtuka masu yaɗuwa ta tabbatar da cewa mutane 74 ne suka kamu da cutar zazzaɓin Lassa a makon da ya wuce. A jihohi 9 ne
Hukumar NCDC dake yaki da cututtuka masu yaɗuwa ta tabbatar da cewa mutane 74 ne suka kamu da cutar zazzaɓin Lassa a makon da ya wuce. A jihohi 9 ne
Aliko Dangote, shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan,Kashim Shettima,Babagana Zulum,Badaru Abubakar dama wasu fitattun mutane da dama na daga cikin mutanen da suka halarci daurin auren, Maina Alkali ɗan gidan Babban
Win-Win Kano Sabuwa tafiyar ta matasa ce” wadannan sune kalaman, Engr Muazu Magaji Dansarauniya jagoran tafiyar gidan siyasar da ake wa lakabi da Win-Win Kano Sabuwa a duk lokacin da
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya hadu da wasu jiga-jigan jam’iyar APC. Haduwar ta su ta faru ne a lokacin da tsohon mataimakin shugaban kasar ya kai wa, Alhaji
Jam’iyar PDP dake zama babbar jam’iyar adawa a Najeria ta gudanar da wani taron gangami a jihar Lagos dake yankin arewa maso yamma. An gudanar da taron ne domin motsa
Dakarun sojan Najeriya da hadin gwiwar sauran jami’an tsaro sun samu nasarar fatattakar mayakan kungiyar IPOB daga wani daji dake kan iyakokin jihohin Imo da Anambra. Jami’an tsaron sun samu
Jagoran darikar Tijjaniya a Nahiyar Afrika, Sheikh Muhammad Lamin Ibrahim Nyass sun sanyawa gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello albarka
Aminu Baba wani fitaccen mai sayar da motoci a Aminchi Motors dake Gusau ya fada hannun jami’an yan sanda inda ya bayyana musu irin munanan ayyukan da ya ke yi.
Wasan da aka buga tsakanin kasar Mali da Tunisia a gasar cin Kofin Kasashen Nahiyar Afrika ya bar baya da kura bayan da alkalin wasa Janny Sikazwe ya tashi wasan
Tun bayan da aka shiga sabuwar shekarar 2022 wacce daga ita sai kakar babban zaben shekarar 2023 al’amura suka fara kankama kan shirye-shiryen zaben. Lamarin dai yafi kamari a jam’iyar
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe DPO na caji ofis din yan sanda dake kauyen Gidan Madi a karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto. Har ila yau
Wasu yan bindiga a ranar Litinin sun kai farmaki kauyen Kikuba dake Gundumar Chawai a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna inda suka cinnawa gidaje 21 wuta dake yankin. Yan
Mai rikon mukamin Babban sifetan ƴansandan Najeriya, Muhammad Adamu ya bayar da umarnin dakatar da zirga-zirgar ababen hawa daga karfe 6:00 na safiyar ranar Asabar ya zuwa karfe 06 na