Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sake kama wani da ake zargin shugaban kungiyar masu aikata laifuka ne, wanda aka ce ya tuba kwanan nan, Bahago Afa, tare da wasu
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sake kama wani da ake zargin shugaban kungiyar masu aikata laifuka ne, wanda aka ce ya tuba kwanan nan, Bahago Afa, tare da wasu
Gwamna Babagana Umar Zulum na jihar Borno ya ce ma’aikatan lafiya da suka amince su yi aiki a karkara za su samu karin kashi 30 cikin 100 na albashin da
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Kebbi, ta gargadi mazauna jihar game da yin wasan wuta da bugun nok-awut a lokacin bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara. Rundunar ta bayyana
Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da wani Musbahu Ya’u a gaban babbar kotun jihar mai lamba 14 da ke zaune a titin Miller Road da laifin daba wa abokinsa wuka
Shugaba Bola Tinubu a ranar Laraba ya amince da rage kashi 50 cikin 100 na farashin kudin tafiyar mota ga ‘yan Najeriya da za su yi tafiye-tafiye a lokacin bikin
An rantsar da tsohon Ministan Kwadago da Samar da Ayyukan Yi, Simon Lalong, a matsayin Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu. Idan ba a manta ba tsohon ministan ya mika
Wani dan sanda a rundunar ‘yan sandan jihar Ribas, Insifekta Nelson Abuante, ya kashe kansa bayan da rahotanni suka ce ya harbe abokin aikinsa, Monday Gbaramana. Lamarin ya faru ne
Kotun daukaka kara da ke Abuja a ranar Litinin ta yi watsi da karar da jam’iyyar APC da ‘yar takarar gwamna, Sanata Aisha Dahiru Binani, suka shigar na neman a
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da murabus din ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong. Lalong, wanda tsohon Gwamnan Jihar Filato ne, zai zama Sanata mai wakiltar
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa sun kama wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne. Mataimakin jami’in hulda da jama’a na rundunar, ASP Abubakar Isah, ya
Hedikwatar tsaro ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Kwamandojin sun hada da Machika, Haro, Dan Muhammadu
A ranar Alhamis ne wata kotu mai daraja ta daya da ke Dei-Dei, Abuja ta yanke wa wani mutum mai suna Lawal Babangida mai shekaru 31 hukuncin daurin watanni shida
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta kama wasu tagwaye Taiwo da Kehinde Adio tare da wasu mutane biyar bisa zargin zamba
Hukumomi a Najeriya sun kama wani matashi mai suna Lawali Modi saboda laifin yi wa kazar gidansu fyade. A cewarsua, tsautsayi ne kawai ya saka shi rika yi wa kazar
Dangane da kudurin da ya yi na kawo ka’idojin da suka dace da tsarin kasa da kasa zuwa harkar zirga-zirgar jiragen sama na Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya amince da
Gwamnatin tarayya ta cire manyan makarantu daga tsarin haɗin gwiwar ma’aikata da tsarin biyan albashi na IPPIS. Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ne ya bayyana hakan a lokacin da yake
Gwamnan jihar Katsina, Malam Umar Dikko Radda ya sauke kwamishinan wasanni, Hon. Abdu Abu Dan Kum. Umar Dikko ya kuma ba da umarnin sake fasalin gudanarwar Katsina United nan take.
An samu tashin hankali a gidan rawa na Porsche da ke Oba, karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra, yayin da wasu ’yan bindiga da ba a san ko
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da motoci masu aiki da gas da wutar lantarki guda 107 a birnin Maiduguri na Jihar Borno Da yake jawabi a wajen bikin, Shugaban
Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa, Misis Charity Orji da ‘yar uwar sa, Miss Ukamaka Orji, tare da binne