Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta kama shugaban Faith On The Rock Ministry International, Theophilus Ebonyi, bisa zargin damfarar ’yan cocinsa da
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta kama shugaban Faith On The Rock Ministry International, Theophilus Ebonyi, bisa zargin damfarar ’yan cocinsa da
Jami’an rundunar ‘yan sanda na helkwatar reshen Okokomaiko, a ranar Asabar, sun kama wasu mutane biyu bayan da suka tare wata motar bas ta Volkswagen LT a unguwar Afromedia da
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wani mutum mai shekaru 47 da haihuwa bisa zarginsa da mallakar takardun karya na naira. Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Benjamin Hundeyin, wanda
Elisha Abo, tsohon Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, ya zargi shugabar kotun daukaka kara, Monica Dongban-Mensen da karbar cin hanci. Ya ce kotun daukaka kara ta zama “kudi da
Shugaban Rundunar Sojan Sama Air Marshal Hasan Abubakar, ya gana da iyalai da wadanda harin bazata ya rutsa da su a ranar 24 ga Janairu, 2023, kusa da Rukubi a
Gamayyar kungiyoyin farar hula a Najeriya karkashin inuwar kungiyar Civil Society Joint Action Group ta ce an kashe akalla mutane 2,423, yayin da aka sace 1,872 cikin watanni takwas na
Daga Dr. Marzuq Ungogo A shekarar 2014, bayan na fara hidimar ƙasa an fara ban alawus ɗin likita, sai na je gida daga Gombe. Na yi wa ƙannena da iyaye
Hukumar kula da tituna ta tarayya (FERMA) ta ce ta gyara sama da kilomita 102 na hanyoyin da suka samu matsala a fadin jihohi uku na arewa maso gabas na
Jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya sun kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne da ake kyautata zaton yana da hannu wajen yin garkuwa da Nabeeha, diyar wani
Jam’iyyar PDP reshen jihar Legas, ta yi kira ga jami’an tsaro da hukumomin gwamnati da su sa kokari cikin gaggawa don ganin an sako shugaban jam’iyyar da aka sace, Philip
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Hadarin Daji sun kama wasu mutane uku da ake zargin ‘yan bindiga ne a jihar Zamfara. Daya daga cikin wadanda ake zargin, Aminu Ibrahim,
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Laraba ta ce ta kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne. Kwamishinan ‘yan sanda mai kula da babban
Fadar shugaban kasa ta musanta rade-radin da ake yi kan yunkuri na mayar da birnin tarayya zuwa Legas, inda ta jaddada cewa irin wannan ikirarin ba shi da tushe balle
Dakarun runduna ta 8 ta sojojin Najeriya tare da jami’an tsaron farin kaya da na Sibil Difens da kuma ‘yan banga a safiyar Talata sun kai farmaki kan wani sansanin
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, a ranar Litinin ya bayyana cewa rashin isassun kayan aiki da motocin aiki na kawo cikas wajen yaki da ‘yan fashi da garkuwa
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya ce gwamnatinsa ta kashe Naira miliyan 900 ga wasu dalibai marasa galihu 41 don yin karatun digiri na farko a fannin likitanci, MBBS,
Hukumar Kiyaye Haɗɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen jihar Kaduna ta ce mutane 16 ne suka mutu yayin da wasu hudu suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Borno, ta lashe dukkan kujerun shugabanni 27 da na kansiloli 312 a zaben kananan hukumomin jihar Borno da aka gudanar a ranar Asabar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da korar wasu daraktoci 8 daga hukumar tara haraji ta Kano. Wata takardar sanarwa mai dauke da kwanan watan 18 ga watan
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bayyana shirinsa na sake fasalin tsarin zaben kananan hukumomin jihar domin samar da dama ga mutanen ‘masu gaskiya’ su tsaya takara. Gwamnan ya bayyana