Mutane da dama sun rasa rayukansu a wani hatsarin kwale-kwale a Jigawa

Har yanzu ana cigaba da aikin ceto bayan kwalwkwale ya kife da mutum sama da 30 a Jihar Jigawa

Haɗarin kwalekwalen ya abku ne a daren jiya Lahadi a ƙauyen Kalgwai na ƙaramar hukumar Auyo.

Mutanen sun gamu da ajalin su ne a hanyar su ta dawowa daga cin kasuwar garin Gujungu na karamar hukumar Taura cikin  dare inda jirgin kwale kwale da suke ciki ya kife.

Jirgin ya kife da mutane 30 amma zuwa yanzu an tabbatar da mutuwar mutane uku ciki har da jariri, a lokacin da ake cigaba da aikin ceto yayin da ake cigaba da neman wata mace.

More News

An gano gawarwakin ƴan fashin daji 8 a Kaduna

Gawarwaki 8 da ake zargin na ƴan fashin daji ne aka gano bayan da sojoji suka kai farmaki dazukan dake ƙauyen Kurutu dake kusa...

Tinubu ya karɓi Anyim Pius a jam’iyar APC

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi wa  tsohon shugaban majalisar dattawa,Anyim Pius Anyim maraba da zuwa  jam'iyar APC. A makon daya gabata ne Anyim...

Akpabio ya bawa Natasha Akpoti hakuri

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bawa Sanata Natasha Akpoti daga jihar Kogi haƙuri kan furucin da ya yi mata akan gidan rawar...

Akpabio ya bawa Natasha Akpoti hakuri

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bawa Sanata Natasha Akpoti daga jihar Kogi haƙuri kan furucin da ya yi mata akan gidan rawar...