Wata kotu a Jihar Legas da ke Ikeja ta yanke wa wani mutum mai suna Onyeka Mbaka daurin zuwa gidan yari bisa zargin lalata da wata yarinya ‘yar shekara 15.
Wata kotu a Jihar Legas da ke Ikeja ta yanke wa wani mutum mai suna Onyeka Mbaka daurin zuwa gidan yari bisa zargin lalata da wata yarinya ‘yar shekara 15.
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta ce bangarenta na rundunar Operation Hadin Kai a ranar 10 ga watan Janairu ya kawar da wasu manyan kwamandojin ISWAP da ‘yan ta’adda uku a
Gwamnatin tarayya ta mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya zuwa Legas daga Abuja. Hakan ya fito ne a cikin wata takarda mai dauke da sa
Mai shari’a Hamza Muazu na babbar kotun birnin tarayya ya baiwa tsohon gwamnan babban bankin kasa Godwin Emefiele izinin ficewa daga babban birnin tarayya Abuja. Sai dai kotun ta ce
A ranar Laraba ne kotun koli ta ɗage hukunci a karar da jam’iyyar PDP da dan takararta, Sa’idu Umar suka shigar kan zaben gwamnan jihar Sakkwato, Ahmad Aliyu. Kwamitin mutum
Rahotanni na nuna cewa farashin kayan abinci a Najeriya ya karu zuwa kashi 33.93 cikin 100 a watan Disamba na 2023, daga kashi 32.83 cikin 100 da aka gani a
Jimillar Janar-Janar 9 a rundunar sojin Najeriya ne sun yi ritaya daga aiki. Janar-janar din, wadanda suka fito daga sashin kudi na rundunar, su ne Maj. Gen. A.O. Adetayo, Maj.
Wata kungiya a cikin jam’iyyar PDP, CPDPL, mai suna Concerned PDP League, ta yi kira ga Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023 da kada
Daga Sabiu Abdullahi Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada alkawarin gwamnatinsa na cewa ba za ta taba yin sulhu da barayi domin samar da zaman lafiya ba. Gwamnan
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a karkashin inuwar jam’iyyar Progressive Governors Forum (PGF). Shugaban PGF, wanda kuma shi ne gwamnan
Kotun koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi a zaben da aka yi ranar 18 ga watan Maris. Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC)
Wasu ‘yan bindiga sun sake kai hari da sanyin safiyar ranar Alhamis a kauyen Kuka Babangida da ke karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina, inda suka kashe mutane akalla tara
Rahotanni da ke fitowa daga fadar shugaban kasa na nuna cewa Shugaba Tinubu ya dakatar da ministar ji kai saboda zargin badakalar kudi. An bayyana dakatarwar ne a wata sanarwa
Gwamnatin Tarayya ta musanta rahotannin cewa tana shirin rusa gidaje 1,500 a yankin Xhidu da ke kusa da Lugbe Phase II a Abuja. Shugaban sashen yada labarai na hukumar kula
An tabbatar da mutuwar mutane biyar tare da ceto wasu 30 a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Kogin Niger da ke kusa da Mmiata Anam a karamar
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta kama wani mutum mai shekaru 37, Anumudu Chigozie wanda mazaunin kauyen Umuobiokwa ne bisa zarginsa da aikata laifin lalata da kananan yara. An kama
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta kama wasu mutane biyu Abdullateef Yakubu da Yakubu Olanrewaju na unguwar Shao Garage, Ilorin, bisa zargin su da yanka makogwaron wani makwabcinsu saboda ɗan
An kashe mutane uku a lokacin da suke yunkurin tserewa daga maboyar masu garkuwa da mutane a jihar Kogi. Sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta Yamma Sen Sunday Karimi ne
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce za ta kafa hukumar nakasassu domin tabbatar da gudanar da su ma an dama da su a jihar. Kwamishanan yada labarai da al’adu Alhaji Yakubu
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya ta kammala shirin fara gudanar da ayyukan dare kafin karahen watan shida na shekarar 2024. Manajan Darakta na NRC, Fidet Okhiria, ne