Shan giya na halaka sama da mutum miliyan 2.6 duk shekara—WHO

Wani rahoton Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), ya nuna cewar shan giya na kashe mutum miliyan 2.6 a duk shekara.

Rahoton ya ƙara da cewa yayin da adadin waɗanda suka mutu ya ragu kaɗan a ’yan shekarun nan, amma ta ce ba za iya sanya ido kan ci gaban ƙaruwar hakan ba.

More from this stream

Recomended