Hedikwatar tsaro ta ce dakarun Operation Hadin Kai, a ranar Juma’a, sun kashe ‘yan ta’adda shida, bayan wani harin kwantan bauna da suka kai a hanyar Buratai-Buni Gari, a jihar
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun Operation Hadin Kai, a ranar Juma’a, sun kashe ‘yan ta’adda shida, bayan wani harin kwantan bauna da suka kai a hanyar Buratai-Buni Gari, a jihar
Gobara ta sake tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Idan ba a manta ba dai, a ranakun 18 ga Maris,
Babbar kotun tarayya da ke Legas a ranar Juma’a ta tura , Idris Okuneye, wanda aka fi sani da Bobrisky gidan yari saboda wulakanta naira. Mai shari’a Abimbola Awogboro ya
Dakarun sojojin Najeriya a wani samame daban-daban da suka kai a jihohin Zamfara da Katsina sun kashe ‘yan ta’adda 11. A garin Zamafara, an kai samame maboyar wani shugaban ‘yan
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta ce ta kama wani sojan bogi da ake zargi da aikata laifukan yaki, wanda sojoji suka bayyana suna nema ruwa a jallo. Kakakin rundunar
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta ce jami’anta sun kama wani mutum mai shekaru 24, Gadafi Bala, bisa zarginsa da lalata wata yarinya ‘yar shekara 14 a
Wasu daliban jami’ar Jos da ke jihar Filato a ranar Alhamis sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da matsalar karancin ruwa da rashin wutar lantarki a wuraren kwanansu. Daliban
Katafaren kamfanin sadarwa na MTN na kokarin kara kudin katin waya da na data a Najeriya. Kamfanin sadarwa mafi girma a nahiyar Afirka ya ba da rahoton raguwar ribar da
Gawarwakin sojojin da aka kashe a jihar Delta kwanan nan sun isa maƙabartar sojoji ta kasa da ke Abuja. Gawarwakin sun iso ne da misalin ƙarfe 2:39 na rana a
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wani dan kasar China, Frank Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe budurwarsa, Ummukalthuum Buhari. Ku tuna cewa Quangrong ya
‘Yan makaranta 137 da aka sace daga Kuriga, karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, wadanda aka sako ranar Lahadi, sun isa gidan gwamnati da ke Kaduna. A ranar Lahadin da
Farashin kankara a cikin babban birnin Kano ya yi faɗi daga Naira 700 zuwa 150 sakamakon hazo da sanyin yanayi da mazauna garin suka fara fuskanta tun ranar Lahadin da
Kungiyar likitocin Najeriya reshen jihar Filato a ranar Laraba ta ce ta kama wani likitan bogi bisa zarginsa da gudanar da aikin jinya a makarantu da wuraren ibada a jihar.
Dalibai biyu daga Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi (NSUK) sun rasa rayukansu a wani turmutsitsi da ya barke a lokacin da suke kokarin karbar kayan abinci da gwamnatin jihar
Wasu matasa ‘yan Najeriya hudu sun kirkiro wani janareta mai amfani da litar fitsari don samar da wutar lantarki ta sa’o’i shida. Ƴan matan – Duro-Aina Adebola, Akindele Abiola, Faleke
Wasu matasa ‘yan Najeriya hudu sun kirkiro wani janareta mai amfani da litar fitsari don samar da wutar lantarki ta sa’o’i shida. Ƴan matan – Duro-Aina Adebola, Akindele Abiola, Faleke
Wasu matasa ‘yan Najeriya hudu sun kirkiro wani janareta mai amfani da litar fitsari don samar da wutar lantarki ta sa’o’i shida. Ƴan matan – Duro-Aina Adebola, Akindele Abiola, Faleke
Wani magidanci mai suna Zakari Hamza mai shekaru 45, ya gamu da ajalinsa a hannun kanen matarsa, wani Magaji Salisu saboda gishirin N20. Dan marigayin, Ibrahim Zakari, wanda ya yi
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin bude iyakokin Najeriya ta kasa da ta sama tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Nijar. Ya kuma ba da umarnin dage wasu takunkumin da aka
Jami’an tsaro na jihar Edo sun kama wani mutum mai suna Emmanuel Ovwarueso bisa zarginsa da fille kan diyarsa bisa zarginta da laifin kashe kudi a garin Benin na jihar