Daga Aliyu M. Ahmad Ba tilas sai ka sanya manyan shadda ko yadi ba, ka ɗinka daidai da kai, kilaritarka ta sha gugar charcoal. Sutura mutunci ce, ka mutunta kanka
Daga Aliyu M. Ahmad Ba tilas sai ka sanya manyan shadda ko yadi ba, ka ɗinka daidai da kai, kilaritarka ta sha gugar charcoal. Sutura mutunci ce, ka mutunta kanka
Shekaru hudu bayan sauke Muhammadu Sanusi II daga matsayin Sarkin Kano, Gwamna Abba Yusuf, na jihar Kano ya mayar da shi kan karagar mulki. Gwamnan ya sanar da hakan ne
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanar da cewa za su fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin albashi naira 30,000 ga ma’aikatan jihar daga farkon watan Yuni mai zuwa.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon kwamandan rundunar ‘yan sandan farin kaya DCP Abba Kyari na tsawon makonni biyu bayan ya shafe watanni 27
Hajiya Nana, uwargidan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Laraba, ta jagoranci tawagar shugabannin mata na Renewed Hope Initiative a ziyarar hadin kai da suka kai a sakatariyar jam’iyyar
Hajiya Nana, uwargidan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Laraba, ta jagoranci tawagar shugabannin mata na Renewed Hope Initiative a ziyarar hadin kai da suka kai a sakatariyar jam’iyyar
Matatar mai ta Fatakwal mai tace mai ganga 210,000 a kowacce rana na iya fara aiki a karshen watan Yuli bayan dogon lokaci. Jami’in hulda da jama’a na kasa na
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya sanar da zaman makoki na kwanaki biyar saboda rasuwar shugaban kasar Ibrahim Raisi wanda ya mutu a hatsarin jirgin
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, ta tura jami’an leken asiri zuwa kasuwar Banex – wata kasuwar kayan lantarki da na’urorin sadarwa da ke Abuja, biyo bayan rikicin da ya
A ranar Alhamis ne shugaba Bola Tinubu ya tarbi shugaban kasar Senegal Bassirou Faye a fadar Aso Rock Villa, a ziyarar da Faye ya kai Najeriya tun bayan hawansa mulki
Rahotanni sun ce an kashe mutane uku da suka hada da mata biyu da yaro daya a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan iskan gari da ake kira baban
Gwamnatin tarayya ta ce za ta fara yin nazari, gyara da kuma yin garambawul ga hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) domin biyan bukatun nan gaba. Ministar ci
A ranar Lahadin ne mazauna birnin Zariya na jihar Kaduna suka shiga alhini cikin alhini sakamakon kama wani mai suna AbdulAzeez Idris da ake zargin ya yi awon gaba da
Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa an ceto 14 daga cikin daliban jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence da ke Osara Okene da aka sace. Idan ba a
A ranar Alhamis ne babbar kotun birnin tarayya Abuja ta hana tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, diyarsa Fatimah da sirikinsa Jalal Hamma fita kasar waje. Mai shari’a Sylvanus
Babban bankin Najeriya ya umarci bankunan da su dakatar da cajin kudaden ajiya har zuwa ranar 30 ga Satumba, 2024. Babban bankin ya bayyana hakan ne a wata takarda mai
Rundunar ‘yan sanda ta Zone 2, Onikan, Legas, ta kama wani likitan jabu mai shekaru 37, kuma ma’aikacin lafiya, tare da zargin amfani da jabun takaddun shaida. Mataimakin Sufeto-Janar na
Aƙalla tsoffin gwamnoni 58 ne ake zargin sun wawure kuma sun yi almubazzarancin jimillar naira Tiriliyan 2.187 a cikin shekaru 25 tun komawa mulkin dimokuradiyyar a Najeriya. Wannan adadin ya
An yanke wani mutum mai suna Hamza Mohammed hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da ya daba wa wani mutum wuka har lahira a lokacin wani rikici a jihar Neja.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna inda aka kashe wasu fasinjoji. An