Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta kama wani mai suna,Orji Isaac ɗan shekara 67 da aka samu da laifin sayar da miyagun kwayoyi a jihar. Jami’an rundunar yan sandan jihar
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a karkashin inuwar jam’iyyar Progressive Governors Forum (PGF). Shugaban PGF, wanda kuma shi ne gwamnan
Amarachi Ugochukwu wata ma’aikaciyar banki a Ikorodu dake jihar Lagos ta kashe kanta saboda “matsin rayuwa” kamar yadda ta rubuta. Matashiyar ma’aikaciyar mai shekaru 32 ta sha guba ne a
Hukumomin kwastam dake filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos sun samu nasarar kama wasu jirage marasa matuka da kuma sauran kayayyakin amfani soja da aka yi kokarin fasa kwaurinsu
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Litinin ya sanya hannu kan daftarin kudirin kasafin kudin shekarar 2024 da za a kashe naira tiriliyan 28.78. Tinubu ya rattaba hannun ne
Dakarun rundunar sojan ruwan Najeriya dake aiki da jirgin NNS Beecroft sun kama wasu mutane uku da suka shiga cikin farfelan wani jirgin ruwan mai dake kan hanyar sa ta
Wata tawagar kungiyar gwamnonin Najeriya sun kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara a birnin Lagos. Da yammacin ranar Alhamis ne Tinubu ya isa Lagos daga Abuja cikin jirgin shugaban
Rundunar yan sandan jihar Lagos ta ce wata mata mai suna, Dorcas Oluwabukola ta shiga hannun yan sanda bayan da aka zargeta da watsawa mijinta ruwan zafi biyo bayan sabani
Hukumar NDLEA dake hana sha da da fataucin miyagun kwayoyi ta ce jami’anta dake filin saman Murtala Muhammad dake Lagos sun kama kwayar Tramadol miliyan 7.5. A wata sanarwa ranar
Rundunar yan sandan jihar Lagos, ta kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da yin jabun lemukan kwalba. Mutanen biyu da suka fada komar yan sanda sun hada da Imo
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama Philip Gokas wanda ake zargi da kisan Adamu Gabdo wani shugaban al’ummar Fulani a jihar Filato. A ranar 23 ga watan Satumba
Ana cigaba da fuskantar karanci tare da tashin farashin iskar gas a garuruwa daban daban dake sassan Najeriya. Rahotanni sun nuna cewa ana fuskantar karancin iskar din girki a jihohi
Rundunar sojan Najeriya ta ce sojoji sun hana wata mata mai suna, Francesca Spark kashe kanta bayan da ta yi tsalle ta faɗa ruwa a jihar Lagos. Olabisi Ayeni, mai
Wani jami’in ‘yan sanda mai bincike (IPO), ASP Babatunde Ashifat, a ranar Talata, ya shaida wa wata kotun laifuka da cin zarafin gida da ke Ikeja yadda wani Jelili Lawal
Kotun laifukan lalata da cin zarafin cikin gida a jihar Legas da ke zamanta a Ikeja a ranar Talata ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai ga daraktan kula da lafiya na
Jakadan Najeriya a kasar Maroko, Mansur Nuhu Bamalli ya rasu yana da shekaru 42. Bamalli wanda tsohon shugaban kasa, Muhammad Buhari ya naɗa muƙamin jakada a shekarar 2022 ya kasance
A ranar Alhamis ne wata kotun majistare da ke Ogudu a jihar Legas ta bayar da belin wani ma’aikaci da ya daba wa manajan gidan karuwai wuka a kan kudi
Wani jami’in hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC ya gamu da ajalinsa bayan da wani direba ya matse shi a tsakanin motoci. Shedun gani sun ce an matse jami’in
Wata ƙaramin jirgi ya yi hatsari a unguwar Oba Akran da ke Ikeja a jihar Legas, kamar yadda gidan talabijin na Channels ta ruwaito. Kakakin Hukumar Binciken Haɗɗuran Jiragen Sama