Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Lagos inda zai halarci bikin cika shekara 50 na Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma wato ECOWAS. Jirgin shugaban kasar ya
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Lagos inda zai halarci bikin cika shekara 50 na Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma wato ECOWAS. Jirgin shugaban kasar ya
Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta sake kama wani ɗan fursuna mai suna Kabiru Oyedun, wanda ya tsere daga gidan gyaran hali na Ilesa da ke jihar Osun. Oyedun, ɗan
Yan sanda sun kama wasu mata su hudu Nonye Osi, Akintan Adedayo, Elizabeth Bishop a Bukola Oladapo, da kuma wani namiji, Jimoh Bashiru bayan da aka same su da hada
Mutane da dama aka bada rahoton sun maƙale a cikin baraguzan wani ginin bene mai hawa uku da ya ruguzo dake layin Orumeta a yankin unguwar Ojudu-Berger dake jihar Lagos.
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Friday Onu wanda aka ɗauki bidiyonsa yana dukan, Misis Yetunde Amole wata matuƙiyar motar haya a wani
Fasinjoji da dama sun tsallake rijiya da baya dai-dai lokacin da babbar motar hayar da suke ciki ta kama da wuta a yankin Maryland na jihar Lagos. Wani shedar gani
Gidajen mai a jihar Lagos sun kara kuɗin man fetur ya zuwa ₦930 akan kowace lita. Wani binciken da jaridar The Cable ta gudanar ta gano cewa gidan mai na
Mutane biyu aka tabbatar da sun mutu a yayin da wasu shida suka ji mummunan rauni bayan da wani ginin bene hawa uku ya ruguzo a unguwar Odoriwu dake jihar
Rundunar ‘yan sandan Jihar Lagos ta cafke wani matashi mai shekaru 23, Gbolahan Adebayo, bisa zargin dukan budurwarsa har lahira. Lamarin ya faru ne a ranar 21 ga Fabrairu, 2025,
Wani ginin bene mai hawa biyu da ake aikin ginawa a yankin Ikotun dake Lekki a jihar Legas ya ruguzo da daren ranar Talata. Mutane biyu maza biyu aka tabbatar
Mai shari’a Deinde Dipeolu ya bayar da umarnin kama wani mutum mai suna Oku bayan jami’in shigar da ƙara, Mohammed Bello, ya gabatar da buƙatar cewa Oku ya kasa halartar
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Lagos,LASEMA ta ce mutane uku ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya haɗa da manyan motocin ɗaukar kwantena. A cikin wata
Rundunar Ƴan Sandan jihar Lagos ta ce jami’an ta sun kama wani mai suna Ifeanyi Okonkwo da ake zargi da sace wayar hannu a wani wurin cin abinci dake Alausa
Wata kwantenar kaya mai tsawon ƙafa 40 ta faɗo kan wata mota a yankin Mile 2 dake jihar Lagos. A wata sanarwa ranar Litinin hukumar LASTMA dake lura da zirga-zirga
Ana zargin wani mai suna Motunrayo Olaniyi ya daba wa sabuwar amaryar sa, Olajumoke wuka har lahira, bayan wata zazzafar muhawara a gidan Amazing Grace Estate da ke Elepe a
Wasu mutane da dama sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban na birnin Lagos dama wasu birane a Najeriya. Zanga-zangar cigaba ce ta zanga-zangar da aka gudanar a cikin watan
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta tabbatar da mutuwar, Nwanne Ogbonaya wani lebura mai shekaru 45 bayan bulo ya faɗo masa a wurin aikin gini. Mai magana da yawun rundunar,
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Legas LASEMA ta ce kayayyaki na miliyoyin Naira ne suka ƙone a wata gobara da ta kama shagon sayan da kayan lantarki na LG.
Mutane biyu ne suka ƙone sosai a yayin da wasu da dama suka jikkata a wata gobara da ta kama a wani gidan mai mallakin kamfanin Mobil a jihar Lagos.