Rahotanni sun bayyana cewa mayakan kungiyar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan bangaren Jama’atu Ahlis Sunna Lidda’awati wal-Jihad (JAS) a yankin Bula Murge da ke karamar hukumar Bama ta
Rahotanni sun bayyana cewa mayakan kungiyar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan bangaren Jama’atu Ahlis Sunna Lidda’awati wal-Jihad (JAS) a yankin Bula Murge da ke karamar hukumar Bama ta
Rahotanni sun bayyana cewa mayakan kungiyar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan bangaren Jama’atu Ahlis Sunna Lidda’awati wal-Jihad (JAS) a yankin Bula Murge da ke karamar hukumar Bama ta
Rundunar Operation Hadin Kai ta ayyana wasu manyan shugabannin kungiyar ISWAP a matsayin wadanda ake nema bayan ta gano bayanansu daga na’urorin sadarwa da aka kwato a wani samame da
Rundunar sojin Najeriya ta ce matar wani babban jami’in kula da harkokin kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP tare da ɗanta mai shekara 11 sun miƙa wuya ga dakarun Operation Hadin Kai a
Aƙalla mutane 15 ne da ake zarginsu da kasancewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne aka kashe a wani harin jirgin sama marar matuki a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. A
Aƙalla mutane 15 ne da ake zarginsu da kasancewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne aka kashe a wani harin jirgin sama marar matuki a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. A
Dakarun Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke Logomani a ƙaramar hukumar Ngala ta jihar Borno. Rahotanni sun ce
Rundunar Operation Hadin Kai ta sanar da ceto ɗalibai da malamai 10 da mayaƙan ISWAP suka sace bayan harin da suka kai makarantar sakandaren fasaha ta Lassa a ƙaramar hukumar
Sojojin Najeriya sun kama wasu mata uku da ake zargin suna hada kai da kungiyar ISWAP a karamar hukumar Konduga da ke jihar Borno. Masanin harkokin tsaro a yankin Tafkin
Akalla sojoji biyu da mayakan ISWAP da dama sun mutu bayan wani hari da ƴan ta’addar suka kai sansanin sojoji da ke Magumeri a jihar Borno. Mai magana da yawun
Sojojin rundunar Operation HADIN KAI a Arewa maso Gabas sun lalata hanyoyin sufuri na kungiyar ISWAP tare da kashe ‘yan ta’adda da dama a yankin Tafkin Chadi kusa da tsibirin
Dakarun Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa dake arewa maso gabas sun kashe akalla mayakan kungiyar yan ta’addan ISWAP/Boko Haram 20 a ciki har da kwamanda Abu Yusuf wanda shi ne Munzir
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kama wasu motocin akori kura biyu dake dauke da wasu kayayyakin da ake zargin za su kai wa mayakan kungiyar ISWAP ne. A cewar Zagazola
Dakarun rundunar sojan Najeriya su samu nasarar dakile wani harin mayakan kungiyar yan ta’adda ta ISWAP da su ka kai kan wani sansanin soja dake Mairari a jihar Borno. Zagazola
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun sami nasarar kuɓutar da wasu ƴan mata 12 da aka yi garkuwa da su a gundumar Mussa da ke cikin ƙaramar hukumar Askira/Uba
Dakarun sojan rundunar Operation Hadin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu yan mata 12 da mayakan kungiyar ISWAP su
Sojojin Operation Hadin Kai sun sanar da cewa sun gano makamai da wasu kayayyaki yayin wani samamen duba bayan hare-haren sama da aka kai kan mayakan ISWAP a garuruwan Banki
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabas sun kashe yan ta’adda akalla 60 a wani kazamin gumurzu da suka yi a yankin
Kungiyar ISWAP mai da’awar jihadi ta kashe mutane 23 da suka hada da manoma da masunta a kauyen Malam Karanti, wanda ke da nisan kilomita biyar daga garin Baga a
Mayakan kungiyar yan ta’adda ta ISWAP sun kai farmaki garin Buni Gari dake karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe da tsakar daren ranar Juma’a. Harin na zuwa ne kwanaki biyu