Rasha ta nuna damuwa game da asarar rayukan fararen hula a sakamakon sabbin hare-haren da Isra’ila ta kaddamar kan Zirin Gaza. Rahotanni sun bayyana cewa hare-haren da aka kai ranar
Rasha ta nuna damuwa game da asarar rayukan fararen hula a sakamakon sabbin hare-haren da Isra’ila ta kaddamar kan Zirin Gaza. Rahotanni sun bayyana cewa hare-haren da aka kai ranar
Mutanen Isra’ila sama da rabin miliyan ɗaya ne suka fice daga ƙasar kuma ba su koma ba a watanni shida na farkon yaƙin Isra’ila a Gaza. Wannan na zuwa ne
Daga Ibraheem A. El-Caleel Don Allah almajirai da malamai masu wa’azi suke bincike a kan al’amura kafin hawa mimbari su yi sharhi. Ban san a ina aka samo wannan maganar
Kungitar Yan Uwa Musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shi’a tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta yanke dukkanin wata alaka da hulɗa da kasar Isra’ila saboda hare-haren
Akalla Falasdinawa 3 ne suka mutu yayin da wasu fiye da 20 suka jikkata a lokacin da wani jirgin leken asiri na Isra’ila ya kai harin bam a sansanin ‘yan
A ranar Litinin ne sojojin Isra’ila suka ce adadin ƴan ƙassrsu da Hamas ta yi garkuwa da su sun karu zuwa 199 bayan harin da Hamas din ta kai. Wani
Mataimakin shugaban ƙungiyar Hezbollah ya yi fatal da kiraye-kirayen da ake masu na kada su shiga yaƙin da ake gwabzawa tsakanin Gaza da Isra’ila. A cewar Na’im Qassem, ƙungiyarsu a
A cewar gwamnatin ƙasar Isra’ila cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafin Facebook sama da Isra’ilawa 600 ne aka kashe tun bayan harin da Falasɗinawa suka kaddamar a ranar
Daga Nduka Orjinmo BBC News, Abuja Asalin hoton, Irums Bayanan hoto, Shlomo Ben Yaakov na son zama limamin Yahudawa na farko a Najeriya Shlomo Ben Yaakov ke nan rike da
Daga Reality Check team BBC News Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Tashin hankali ya ƙaru a farkon watan nan a birnin Ƙudus Iyalan Falasɗinawa da ke fuskantar kora daga gidajensu
Burtaniya da Amurka sun yi amanna da cewa Iran ce ta kai harin nan na ranar Alhmais kan wani jirgin ruwan dakon mai, da kamfanin wani attajirin Isra’ila ke tafiyarwa,
VOA Hausa— Naftali Benett ya zama zababben Firai ministan Isra’ila bayan da jam’iyun adawan kasar, suka dunkule wuri guda suka kafa gwamnati. Hakan na zuwa ne bayan da majalisar dokokin
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Larabawa ‘yan Isra’ila za su iya yin zaɓe amma da yawansu na cewa ana nuna musu wariya Wannan makon ya kasance mai cike da
Rikici ya sake barkewa tsakanin ‘yan sandan Isra’ila da Falasdinawa a harabar Masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus a daidai lokacin da Falasdinawa ke ibadun neman yin gamon katar da
Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Akalla Falasdiwa 163 da ‘yan sandan Israil’a shida aka ji w rauni a Birnin Kudus in ji hukumomin agaji Sama da Falasdinawa 160 ne aka
Asalin hoton, Reuters Kasashen Isra’ila da Bahrain sun kulla yarjejeniyar diflomasiyya a hukumance, a wani biki da a ka gudanar a babban birnin Bahrain wato Manama a jiya Lahadi. Yarjejeniyar
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Isra’ila za ta fara mahawara kan kwace yankin nan da mako mai zuwa. Fiye da ‘yan majalisar Birtaniya 240 da ‘yan majalisar dattijan kasar
Hakkin mallakar hoto AFP Israila ta kaddamar da sabbin hare-hare kan mayakan Falasdinu bayan da aka samu sabbin hare-haren roka daga Gaza kwana daya bayan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta. Kafafen