Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta yi kira ga dukkan ƴan ƙasarta da ke zaune a Venezuela da su gaggauta barin ƙasar, sakamakon tabarbarewar tsaro. Ma’aikatar ta ce ta samu rahotannin
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta yi kira ga dukkan ƴan ƙasarta da ke zaune a Venezuela da su gaggauta barin ƙasar, sakamakon tabarbarewar tsaro. Ma’aikatar ta ce ta samu rahotannin
Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargadi shugaban Amurka Donald Trump da cewa Iran za ta ɗauki matakin martani idan Amurka ta kuskura ta kai hari a ƙasar
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa ta bai wa Venezuela tabbacin samun cikakken goyon bayanta, a daidai lokacin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare da kuma ɗaukar matakai a
Wani jirgin yakin Amurka kirar F-18 ya fada cikin Tekun Red Sea a ranar Talata, bayan kasa tsayawa yadda ya kamata a saman dandalin saukar jirage na jirgin ruwan rundunar
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Amurka (ICE) ta bayyana cewa ta kora ’yan Najeriya 902 daga kasar tun daga shekarar 2019 zuwa 2024, kamar yadda rahoton shekara-shekara na
Ƙasar Amurika ta tattara sunayen mutane 201 ƴan Najeriya waɗanda za a taso ƙeyarsu ya zuwa gida a cigaba da yakin da shugaban kasar, Donald Trump ke yi da bakin
Jami’an tsaro a Amurka sun bazama domin neman wani ƙaramin jirgin sama mai ɗauke da mutum 10 da ya ɓace a jihar Alaska. Masu kula da harkokin teku a yankin
Baƙin haure aƙalla miliyan biyu hukumar dake lura da shige da fice ta Amurka ta tabbatar cewa za a tasa keyarsu ya zuwa ƙasashen da suka fito. Tasa keyar mutanen
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin rage yawan wakilan Najeriya zuwa taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da ake gudanarwa a birnin New York na kasar Amurka. Femi
A ranar Juma’a ne shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya tabbatar masa da cewa Najeriya na
Gwamnatin kasar Amurka ta fara shirin janye dakarunta daga jamhuriyar Nijar kamar yadda kafar yaɗa labarai ta CBS ta bada rahoto. Wani jami’in ma’aikatar wajen Amurka ya faɗawa kafar yaɗa
Daga Ibraheem A. El-Caleel Don Allah almajirai da malamai masu wa’azi suke bincike a kan al’amura kafin hawa mimbari su yi sharhi. Ban san a ina aka samo wannan maganar
Gwamnatin Amurka ta dakatar da tallafin kusan dala miliyan 200 da take bawa ƙasar Nijar. Dakatar da tallafin ya yi dai-dai da sashe na 7008 kasafin kuɗin shekara na ma’aikatar
Farashin ɗanyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau’in Brent ya yi sama da kaso
A ranar Lahadin ne shugaba Bola Tinubu ya isa birnin New York domin halartar manyan tarukan babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78. Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na Kamfanin
Gwamnatin Amurka na neman karin bayani game da Huawei Mate 60 Pro, wayar salular kasar Sin da ke amfani da na’urar zamani. Sabuwar babbar wayar, wacce aka ruwaito ta hada
Wani jami’in ma’aikatar harkokin wajen Amurka ya sanar a jiya Alhamis cewa, kasar Amurka ta yi hayar jirgin da zai kwashe wasu kananan ma’aikatanta daga Jamhuriyar Nijar. Jirgin wanda kuma
Wani dan Kano mai suna Suleiman Isah da ya auri wata Ba’amurkiya Janine Reimann ya shiga aikin sojan Amurka. A ranar 13 ga Disamba, 2020, Mista Isah, wanda a lokacin
Rundunar ‘yan sanda ta birnin Memphis da ke Murka ta kama jami’anta biyar bisa zargin kashe Tyre Nichols, tare da soke rundunarta ta musamman mai yaƙi da laifukan kan titi
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kai ziyara kasar Amurka. A cikin wasu hotuna da ya wallafa a shafukansa na soshiyal midiya Atiku ya