Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna rashin jin daɗinsa kan wani kuduri da Majalisar Wakilan ƙasar ta amince da shi, wanda ke neman takaita ikon shugaban kan batun yaƙin Iran.
Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna rashin jin daɗinsa kan wani kuduri da Majalisar Wakilan ƙasar ta amince da shi, wanda ke neman takaita ikon shugaban kan batun yaƙin Iran.
Aƙalla mutum ɗaya ya rasa ransa, yayin da wasu sittin da uku suka jikkata bayan wani jirgi mara matuƙi da Iran ake zargi ya kai hari a tashar fasinjoji ta
Wani farmakin haɗin gwiwa da sojojin Najeriya da rundunar sojin Amurka ta AFRICOM suka gudanar ya hallaka ‘yan ta’addan ISWAP guda ashirin da ɗaya a jihar Borno. Rahotanni sun nuna
Amurka ta tabbatar da cewa ta kaddamar da sabbin hare-haren sojin sama a kudancin Iran a ranar Litinin, inda ta ce ta nufi wuraren harba makamai masu linzami da kuma
Likitan Shugaban Amurka, Donald Trump, Dokta Sean Barbabella, ya bayyana cewa shugaban na cikin ƙoshin lafiya kuma yana da cikakken ƙarfin ci gaba da gudanar da ayyukan shugabancin ƙasa. A
An samu tashin hankali tsakanin Amurka da Iran bayan ƙasashen biyu sun kai wa juna hare-hare a Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya barazana ga yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin
An samu tashin hankali tsakanin Amurka da Iran bayan ƙasashen biyu sun kai wa juna hare-hare a Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya barazana ga yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta ci gaba da datse tasoshin ruwan Iran har sai an kammala yarjejeniyar kawo ƙarshen rikicin da ke tsakanin ƙasashen biyu. Trump
Rundunar Juyin Juya Halin Iran ta yi gargaɗin cewa duk wani sabon hari da Amurka ko Isra’ila za su kai wa Iran zai iya haddasa faɗaɗa rikici fiye da yankin
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa zai tattauna ta waya da shugaban Amurka Donald Trump a yau kan wasu muhimman batutuwa da suka shafi yankin Gabas ta Tsakiya. Netanyahu
Wani babban jami’in sojin Iran, Mohammad Jafar Asadi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar sake ɓarkewar yaƙi tsakanin ƙasarsa da Amurka. Kamfanin dillancin labarai na Fars ya rawaito Asadi, wanda mamba
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya fitar da sanarwa bayan ganawarsa da babban hafsan sojin Pakistan, Janar Asim Munir, inda suka tattauna muhimman batutuwa kan tsagaita wuta. Sanarwar ta
Dakarun tsaron Iran sun yi barazanar ɗaukar matakin ramuwar gayya idan Amurka ta ci gaba da datse tasoshin ruwanta a mashigar Hormuz. Rahotanni daga kafofin yaɗa labarai na Iran sun
Kafar yaɗa labarai ta CBS ta ruwaito cewa jami’an Amurka na iya komawa Pakistan cikin ƴan kwanaki masu zuwa domin faɗaɗa tattaunawa da Iran. Rahoton, wanda ya ambato wasu “majiyoyi
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙasashen Lebanon da Isra’ila sun amince da tsagaita wuta na kwanaki 10, wanda zai fara aiki da ƙarfe 5:00 na yamma agogon ƙasar.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙasashen Lebanon da Isra’ila sun amince da tsagaita wuta na kwanaki 10, wanda zai fara aiki da ƙarfe 5:00 na yamma agogon ƙasar.
Hukumomin Iran sun bayyana cewa fiye da mutum 3,300 ne suka rasa rayukansu tun bayan ɓarkewar yaƙi tsakanin ƙasar da Amurka da kuma Isra’ila. Alƙaluma daga sashen lafiya na ma’aikatar
Sanatan Amurka Chris Murphy ya yi kakkausar suka ga barazanar da tsohon Shugaban Amurka Donald Trump ke yi kan Iran, inda ya ce duk wani hari da aka kai kan
Jagoran ɗariƙar Katolika na duniya, Fafaroma Leo, ya sake kira ga shugaban Isra’ila Isaac Herzog da a buɗe ƙofa domin kawo ƙarshen yaƙin Iran. Rahoton kamfanin dillancin labarai na Reuters
Rundunar juyin juya halin Iran ta tabbatar da cewa dakarunta sun kwace wani jirgin yaƙi mara matuƙi ƙirar Hermes 900 da aka harba mata. Rundunar ta bayyana cewa an kwace