Gwamnatin Amurka ta sanar da sabuwar manufar takaita bizar wasu ’yan Afirka ta Kudu da take zargi da hannu wajen aiwatar da manufofin da ke nuna wariya bisa launin fata
Gwamnatin Amurka ta sanar da sabuwar manufar takaita bizar wasu ’yan Afirka ta Kudu da take zargi da hannu wajen aiwatar da manufofin da ke nuna wariya bisa launin fata
Amurka ta kawowa Rundunar Sojan Sama ta Najeriya kayan aikin soja da aka sauke su a Lagos da Kainji dake jihar Neja. Rundunar sojan Amurka da ake kira da Africom (US
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa Iran ta sha kashi a yakin da ake yi, yana mai cewa kasar ta shiga cikin mawuyacin hali da ya raunana karfinta
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce gwamnatinsa ba ta neman ganawa ko tattaunawa da Iran a halin yanzu. Trump ya bayyana hakan a fadar White House yayin da yake amsa
Wata ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Iran Human Rights (IHR), mai hedikwata a Norway, ta ce Iran ta zartar da hukuncin kisa kan aƙalla mutane 511 tun farkon shekarar 2026.
Babban kwamandan sojojin Iran, Amir Hatami, ya sanar da cewa ƙasar za ta ba duk macen da ta kashe ko kama wani sojan Amurka tare da miƙa shi ga hukumomi
Mataimakin Shugaban Amurka, J.D. Vance, ya bayyana cewa tattaunawa tsakanin Amurka da Iran na fuskantar ƙalubale, inda ya ce yana kallon Iraniyawa a matsayin mutane masu taurin kai. A wata
Rahotanni sun nuna cewa satar mai a tashoshin mai na Burtaniya ta ƙaru bayan tashin farashin man fetur da ya biyo bayan rikicin da ya ɓarke tsakanin Amurka da Iran.
Ofisoshin jakadancin Amurka da ke Bagadaza da Erbil sun gargaɗi ’yan ƙasar Amurka da ke Gabas ta Tsakiya da su kasance cikin shirin ficewa daga yankin idan rikicin tsaro ya
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar da ƙaƙaba sabbin harajin shigar da kayayyaki daga ƙasashe da dama, ciki har da Najeriya. Sabbin harajin sun kai tsakanin kashi 10 zuwa 12.5
Rahotanni daga Iran sun ce Amurka ta kai hare-haren makamai masu linzami a wasu wurare da ke ƙasar, ciki har da tashar jiragen ruwa ta Bandar Abbas da tsibirin Qeshm
Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya bayyana cewa yaƙin da ƙasar ke yi da Iran ya laƙume dala biliyan 37.5 zuwa yanzu. Ya ce wannan ya nuna ƙarin kusan dala
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ana samun ci gaba mai kyau a tattaunawar da ake yi tsakanin Amurka da Iran kan shirin nukiliyar Tehran. Trump ya bayyana hakan
Kotun Ƙolin Amurka ta yi watsi da wani umarni da shugaban ƙasar Donald Trump ya nemi aiwatarwa domin kawo ƙarshen bai wa jariran da aka haifa a Amurka damar zama
Gwamnatin Qatar ta bayyana cewa babu wani babban jami’in Iran da ke birnin Doha a halin yanzu domin tattaunawar zaman lafiya, duk da isar manyan wakilan shugaban Amurka Donald Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta nemi gudanar da wata ganawa da Amurka a birnin Doha na ƙasar Qatar, bayan tashin hankalin da ya biyo bayan hare-haren
Rundunar sojin Amurka mai kula da yankin tsakiya, CENTCOM, ta sanar da kai hare-hare kan Iran bayan wani hari da aka kai wa jirgin kasuwanci a mashigar Hormuz. CENTCOM ta
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana cewa an samu babban ci gaba a tattaunawar da ƙasarsa ke yi da Amurka a Switzerland. Araghchi ya ce an sassauta wasu
An sanar da cewa za a gudanar da jana’izar tsohon jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei, a farkon watan Yulin shekarar 2026, watanni uku bayan rasuwarsa sakamakon hare-haren da aka ce
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa kasarsa za ta dauki mataki bayan da ya zargi Iran da harbo wani jirgin yakin Apache na Amurka a mashigar Hormuz. Trump ya