Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yana son rage hare-haren da ake kai wa Iran, inda ya alƙawarta cewa yaƙin zai kawo ƙarshe cikin mako biyu zuwa uku masu
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yana son rage hare-haren da ake kai wa Iran, inda ya alƙawarta cewa yaƙin zai kawo ƙarshe cikin mako biyu zuwa uku masu
Rahotanni sun tabbatar da sahihancin wasu hotuna da aka yaɗa a shafukan sada zumunta, waɗanda ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sansanin sojin saman Amurka na Prince
Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito cewa ƙasar ta ƙi amincewa da bukatun da Amurka ta gindaya na kawo ƙarshen yaƙin, inda ta ce za ta dakatar da rikicin
Wani babban jami’i a ma’aikatar harkokin wajen Iran ya tabbatar cewa Iran ta samu bayanai daga Amurka ta hannun masu shiga tsakani, kuma a yanzu haka ana nazarin su a
Tsohon shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa Amurka da Isra’ila sun samu gagarumar nasara a kan sojojin ruwa da na sama da kuma jagororin Iran. A cewarsa,
Jami’an tsaro a ƙasar Iraƙi sun ce an kai hari da jiragen sama marasa matuƙa kan wani sansanin sojin Amurka da ke kusa da filin jirgin sama na Bagadaza, babban
Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya bayyana cewa an raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, kuma akwai yiwuwar an illata shi. Sai dai editan labaran ƙasashen waje na BBC ya
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da mutuwar ƙarin ma’aikatan jirgi biyu da tun farko ba a gano su ba bayan hatsarin jirgin dakon mai na Amurka da ya faru a
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da cewa wani jirginta na soji ya yi hatsari a yammacin ƙasar Iraƙi. Jirgin na KC-135 ya faɗo ne bayan wani abin da jami’an soji
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya bayyana cewa ƙasar za ta ɗauki fansar mutanenta da aka kashe a hare-haren da aka kai, ciki har da yara da ɗaliban makarantar
Yaƙin da ke gudana tsakanin Iran da Isra’ila tare da Amurka ya haddasa tashin gwauron zabi a farashin man fetur a kasuwannin duniya, inda farashin ganga ɗaya ya haura dala
Yaƙin da ke gudana tsakanin Iran da Isra’ila tare da Amurka ya haddasa tashin gwauron zabi a farashin man fetur a kasuwannin duniya, inda farashin ganga ɗaya ya haura dala
Jakadan gwamnatin China na musamman kan harkokin Gabas ta Tsakiya, Zhai Jun, ya kai ziyara ƙasar Saudiyya a wani yunƙuri na shiga tsakani domin rage tashin hankalin da yaƙin da
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ƙasarsa na ci gaba da yin “ƙoƙari” a yaƙin da take yi da Iran. Trump ya bayyana haka ne yayin da yake zantawa da
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ƙasarsa na da isassun makaman yaƙi da za su iya wadatar da ita na dogon lokaci, yana mai cewa Amurka a shirye take
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shia sun gudanar da zanga-zangar lumana a jihohi da dama kan kisan jagoran addinin ƙasar Iran, Ayatullah Ali
Ƙasar Iran ta sanar da fara hare-haren ramuwar gayya bayan hare-haren da Isra’ila da Amurka suka kai mata da safiyar yau. A wata sanarwa da rundunar sojin Isra’ila ta fitar,
’Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadinsu bayan da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka ayyana sunan jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, cikin jerin mutanen
Kasar Amurka na shirin girke sojoji 200 a Najeriya nan da yan makonni masu zuwa kamar yadda jaridar Wall Street Journal ta rawaito. Wata majiya dake gwamnatin Amurka ta fadawa
Jagoran addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce Shugaban Amurka, Donald Trump, ne ya haddasa mutuwar masu zanga-zangar da suka ɓarke a ƙasar Iran a kwanakin baya. Ayatollah Khamenei ya