Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile Epo dake jihar. Rikici ya ɓarke
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile Epo dake jihar. Rikici ya ɓarke
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da safarar bindiga a jihar. A wata sanarwa ranar Litinin mai magana da yawun
Jami’an ƴan sanda a jihar Kano, sun samu nasarar kama wani ɗan daba da ya kashe wani matashi a unguwar Dorayi dake birnin Kano. Matashin mai suna Abba Garba wanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta ce jami’anta sun kama wani mutum mai shekaru 24, Gadafi Bala, bisa zarginsa da lalata wata yarinya ‘yar shekara 14 a
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wani mai suna, Rabi’u Adamu da ake zargi da yin garkuwa da kuma kisan wani yaro ɗan shekara 12 ɗan gidan ASP Bala
Babban Sifetan Ƴan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya bayar da umarnin dakatar da gudanar da sana’ar POS dama duk wani nau’in hada-hadar biyan kuɗi ta banki a harabar ofisoshin ƴan
Ƴan fashin dajin a ranar Lahadi sun kai da farmaki kan wani shingen binciken ƴan sanda inda suka kashe ɗan sanda guda ɗaya tare da jikkata Wasu. Shingen binciken an
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta kama wani mai suna,Orji Isaac ɗan shekara 67 da aka samu da laifin sayar da miyagun kwayoyi a jihar. Jami’an rundunar yan sandan jihar
Rundunar yan ƴansandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi da suka yi garkuwa da wani yaro mai shekaru 14 a garin Mariri dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce ta kori ɗaya daga cikin jami’anta mai suna Insifekta Michael Odey da ke da hannu wajen karbar kudi a hannun wani. Hakazalika, ta
Jami’an ƴan sanda na rundunar ƴan sandan jihar Gombe sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da yiwa wata yarinya ƴar shekara 13 fyaɗe a wata gona dake garin
Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja, ta ce jami’an rundunar sun samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zarginsu da aikata fashi da makami. A wata sanarwa da rundunar
Jami’an rundunar ‘yan sanda na helkwatar reshen Okokomaiko, a ranar Asabar, sun kama wasu mutane biyu bayan da suka tare wata motar bas ta Volkswagen LT a unguwar Afromedia da
Rundunar yan sandan jihar Taraba ta ce jami’anta sun kama wani mai suna, Aliyu Muhammad akan titin Jalingo-Yola da ake zargin mai garkuwa da mutane. Joseph Eribo, kwamishinan ƴan sandan
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 9 da ake zargi da tsunduma a harkar safara da sace-sace da siyar da kananan yara a tsakanin jihohi. Kwamishinan ‘yan
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce wasu mutane uku aka kashe da ake zargin masu garkuwa da mutane ne lokacin da suke ƙoƙarin yin garkuwa da mutane akan hanyar
Mutane biyu ne suka ɓace a yayin da aka samu nasarar ceto wasu mutane uku a wani hatsarin jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Gamadio dake jihar Adamawa. Hukumar Bada Agajin
Rundunar yan sandan jihar Imo ta kama mutane 18 da ake zargi da zama yan kungiyar IPOB da suke da hannu a kisan ƴan sanda biyu a mahadar Ahiara dake
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin barawo ne da ya kware wajen satar awaki a kauyen Pasali Konu da ke karamar hukumar
Hukumomi sun kama wata amarya ‘yar shekara 20 mai suna Amina Hassan daga karamar hukumar Mubi ta Arewa a jihar Adamawa bisa laifin cinna wa gidan mijinta wuta. Amina ta