Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sake cafke wani tsohon fursuna mai shekara 25 da haihuwa, tare da wasu mutum biyu da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassan
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sake cafke wani tsohon fursuna mai shekara 25 da haihuwa, tare da wasu mutum biyu da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassan
Rundunar ƴan sandan jihar Abia ta ce ƴan bindiga sun kashe ƴan sanda biyu dake bada kariya ga Ginger Onwusibe ɗan majalisar wakilai ta tarayya dake wakiltar Isiala-Ngwa north da
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta kama, Jubril Musa wani babban mai dillancin bindigogi a jihar Filato. A wata sanarwa ranar Alhamis, Olumiyiwa Adejobi mai magana da yawun rundunar
Wasu mutane da kawo yanzu ba a san ko su waye ba sun kashe, Bala Tsoho Musa shugaban makarantar Abuja Rehabilitation Centre. Musa wanda aka fi sani da Kwamared an
Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta ce ta sallami jami’an ta uku da aka samu suna da hannu a kisan wani dalibin makarantar kimiya da Fasaha ta jihar. A ranar
A gano gawar wani mataimakin Sifiritandan Ƴan sanda Musa Yakubu dake aiki da ofishin ƴan sanda na Yaba a karamar hukumar Abaji dake birnin tarayya Abuja.. Wata majiyar ƴan sanda
Rundunar ƴan sandan jihar Gombe ta ce a cikin mako guda jami’an ta sun kama wasu mutane 6 da ake zargi da aikata fashi da makami, haɗa baki da aikata
Jami’an ƴan sandan biyar ne suka mutu a yayin da wasu 11 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Zaria zuwa Kano. Hatsarin ya
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama wani mai safarar miyagun kwayoyi tare da motar da yake aiki da ita ɗauke da buhuna 15 da ake zargin na
An gano gawar wani ɗan sandan kwantar da tarzoma da aka yi garkuwa da shi a wajejen garin Kampani dake gundumar Bashar a ƙaramar hukumar Wase ta jihar Filato. Ɗan
Jami’an ƴan sanda sun harba barkonon tsohuwa akan masu zanga-zanga a filin wasa na MKO Abiola dake Abuja a yayin da zanga-zanga kan matsanancin halin rayuwa ta shiga rana ta
Ana zargin wata mata mai suna Rahimat Salaum da kashe mijinta dake da lalurar shanyewar ɓarin jiki a yankin Pegi dake birnin tarayya Abuja. SP Josephine Adeh mai magana da
Wasu ƴan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun kashe jami’an ƴan sanda huɗu a wurin wani shingen binciken ababen hawa dake kan hanyar Owerri-Onitsha a jihar Imo a ranar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce jami’anta sun kama mutane 5 da ake zargin su da hannu a safarar wani jariri mai watanni biyu. Mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta tura ƴan sanda 4200 gabanin zanga-zangar da za a gudanar a cikin watan Agusta. Kamar yadda masu shirya zanga-zangar suka faɗa za a
Jami’an rundunar ƴan sandan Najeriya dake aiki da caji ofis ɗin ƴan sanda na Iddo dake birnin tarayya Abuja sun kama wani mutum mai suna Nuhu Ezra dake ɗauke da
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce ta kama wani mutum da aka bayyana da suna, Shu’aibu Yusuf. A ranar Litinin Yusuf ya haifar da ruɗani bayan da ya
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce mutane uku aka ceto daga cikin baraguzan ginin bene da ya ruguzo a yankin Garki dake birnin tarayya Abuja. Ƴan sanda sun
Jami’an bijilante a jihar Legas sun samu nasarar kama wasu ƴan uwa biyu dai-dai lokacin da suke sace wayar wata na’urar bada hasken wutar lantarki wato taransifoma. An kama mutanen