Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da Aminu Yusuf a matsayin shugaban Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC). An rantsar da sabon shugaban ne a yayin wani gajeren biki da
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da Aminu Yusuf a matsayin shugaban Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC). An rantsar da sabon shugaban ne a yayin wani gajeren biki da
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya ziyarci Nnamdi Kanu shugaban kungiyar IPOB wanda ke zaman kaso a gidan gyara hali dake jihar Sokoto. A watan da ya gabata ne babbar
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Chacho dake karamar hukumar, Wurno ta jihar Sokoto inda suka dauke wata amarya da kawayenta yan sa’o’i kadan kafin
Tsohon mai magana da yawun jam’iyar PDP na kasa, Olisa Metuh ya sanar da shigarsa jam’iyar APC inda ya yi zargin cewa PDP ta yi watsi da shi da dai-dai
Dakarun sojan rundunar Operation Hadin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu yan mata 12 da mayakan kungiyar ISWAP su
Mambobin kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa sun janye yajin aikin sai baba ta gani da su ke yi bayan da suka cimma yarjejeniya da gwamnatin tarayya. A ranar
Gwamnatin tarayya ta ce tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan na nan kalau kuma ya fice daga ƙasar Guinea Bissau bayan da sojoji suka yi juyin mulki a kasar. A wata
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi marhabin lale da sakin dalibai 24 na Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Maga dake karamar hukumar Danko Wasagu da wasu yan bindiga suka sace
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi rijista da jam’iyar ADC a hukumance. Atiku ya yi rijista da jam’iyar ta ADC tare da karɓar katin jam’iyar a mazabar Jada
Gwamnatin jihar Neja ta bayar da umarnin rufe dukkanin makarantun firamare da sakandare na gwamnati da kuma masu zaman kansu dake faɗin jihar biyo bayan sace daliban makarantar St.Mary Catholic
Aloy Ejimakor lauyan Nnamdi Kanu ya ce an dauke shugaban kungiyar ta IPOB daga hannun DSS ya zuwa gidan gyaran hali dake jihar Sokoto biyo bayan yanke masa hukuncin kisa
Hukumar FAAN dake lura da filayen jiragen sama na Najeriya ta ce wani jirgin sama mallakin kamfanin jiragen Enugu Air ya samu matsala da giyar saukarsa ta tayar gaba lokacin
Jami’an rundunar yan sandan Najeriya sun rufe ginin hedkwatar jam’iyar PDP dake Abuja. Rufe ginin hedkwatar jam’iyar ta PDP na zuwa ne biyo bayan tashin hankalin da aka samu a
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi inda zai gana da iyayen daliban Makarantar Sakandaren Yan Mata dake Maga da wasu yan bindiga su
Okey Ezea, Sanata mai wakiltar arewacin Enugu ya mutu yana da shekaru 62 a duniya. A cikin wata sanarwa da dansa, Jideofor Ezea ya fitar ya ce sanatan ya mutu
Biyu daga cikin dalibai mata 25 da yan bindiga su ka yi garkuwa da su daga makarantar sakandaren yan mata ta Maga dake jihar Kebbi sun tsere daga hannun waɗanda
Bayan tirka-tirka da tashin-tashina da aka asha a karshe dai Kabiru Tanimu Turaki zaɓaɓɓen shugaban jam’iyar PDP ya shiga ofishinsa dake hedkwatar jam’iyar a ginin Wadata Plaza a birnin tarayya
Tsagin jam’iyar PDP dake samun goyon bayan tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya kira wani taron gaggawa na shugabannin jam’iyar da kuma kwamitin amintattun
John Bonzena shugaban majalisar dokokin jihar Taraba ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Sauya shekar ta gudana ne a ranar Litinin gabanin shirin sauya shekar da gwamnan
Jam’iyar PDP ta kori tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike tare da wasu mutane daga jam’iyar. Jam’iyar ta dauki matakin korar ta su ne a