Mayakan kungiyar yan ta’addar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan jerin ayarin motocin dakarun sojan Najeriya da kuma Civilian JTF. Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a akan hanyar
Mayakan kungiyar yan ta’addar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan jerin ayarin motocin dakarun sojan Najeriya da kuma Civilian JTF. Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a akan hanyar
Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa ya yi watsi da rahoton dake cewa ya janye karar da ya shigar da jam’iyar PDP inda hakan ya share hanyar gudanar da babban
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta samu nasarar sake kama, Abdulazeez Obadaki wani dan ta’adda da ake nema ruwa a jallo kuma ɗaya daga cikin daurarrun da suka tsere
Aliko Dangote mutumin da ya fi kowa kudi a Nahiyar Afirika kuma shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote ya ce kamfanin ya sanya hannu kan yarjejeniyar zuba jarin dalar Amurka biliyan $1
Dakarun shiya ta daya na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Stroke(OPWS) sun kai farmaki wata maboyar yan bindiga dake yankin Aterange a karamar hukumar Ukum ta jihar. Rundunar
Wata babbar kotu dake zamanta a Abuja ta dakatar da jam’iyar PDP daga gudanar da babban taronta da aka shirya yi a Ibadan babban birnin jihar Oyo a tsakanin ranakun
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati tace jami’anta sun kama wasu mutane uku da ake zargi da sayen kuri’a a zaben gwamnan jihar Anambra da
Kungiyar shugabannin jam’iyar PDP na jihohi sun jaddada cikakken goyon bayansu da biyayyarsu ga shugabancin jam’iyar karkashin Umar Damagum inda suka yi fatali da tsagin shugabancin, Abdulrahaman Muhammad. A wata
Yu Dunhai jakadan kasar China a Najeriya ya ce China za ta cigaba da taimakawa Najeriya a yakin da take da ta’addanci. Dunhai ya bayyana haka ne a cikin wani
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da Bernard Doro da Kingsley Udeh a matsayin ministoci a majalisar zartarwa ta tarayya a yayin wani gajeren biki da aka yi a
Majalisar dattawa ta fara ƙoƙarin kawo karshen yin amfani da motoci masu aiki da man fetur inda ta fara nazartar kudirin dokar motoci masu amfani da wutar lantarki. Dokar da
Mai bawa shugaban kasa, Bila Ahmad Tinubu shawara kan harkokin tsaro , Mallam Nuhu Ribadu ya gana da shugabannin rundunar sojan Najeriya a hedkwatar hukumar dake yaki da ta’addanci. Duk
Rikicin da ya dabaibaye jam’iyar PDP ya dauki wani sabon salo a ranar lokacin da wani tsagin jam’iyar dake biyayya ga tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike su ka kwace
Hukumar NRC dake lura da zirga-zirgar jiragen kasa a Najeriya ta dakatar da zirga-zirgar jirgin kasa daga Warri zuwa Itakpe bayan da jirgin ya kauce daga kan digarsa a ranar
Yawan sojojin da aka kama kan zargin shirya yiwa gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin mulki ya karu ya zuwa 42. Tun da farko hedkwatar tsaron Najeriya ta sanar
Majalisar kasa ta amince da bukatar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gabatar a gabanta ta neman gwamnatinsa ta ciwo bashin kudi dalar Amurka biliyan $2.35 domin cike giɓin kasafin
Yan majalisar wakilai ta tarayya su 5 da su ka fito daga jihar Enugu sun sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Yan majalisar da su ka sauya shekar
Omoyole Sowore dan gwagwarmaya kuma mai fafutukar kare hakkin bil’adama ya fito daga gidan yarin Kuje bayan da ya cika sharudan beli da kotu ta gindaya masa. An sako Sowore
Wata tankar man fetur dake makare da mai ta fadi akan titin Lambata-Lapai-Agaie dake jihar Niger inda hakan ya jefa tsoro da zullumi a zukatan mazauna yankin. Jaridar Daily ta
Mutum guda ya jikkata a ranar Asabar lokacin da wata babbar mota dake dauke da kayan dab’i ta faɗa cikin wani rami bayan da ta fado daga kan gadar Oshodi