Musamman wadanda suke zuwa ana musu INJECTIONS OF.. 1. Glutathione2. Vitamins:3. Collagen. Dan sawa fata tayi fari. Da farko Menene amfanin glutathione a jikin mutum, glutathione muna kiransa da anti
Musamman wadanda suke zuwa ana musu INJECTIONS OF.. 1. Glutathione2. Vitamins:3. Collagen. Dan sawa fata tayi fari. Da farko Menene amfanin glutathione a jikin mutum, glutathione muna kiransa da anti
Yayin da ya rage kwanaki 12 kacal a wa’adin gwamnatin mai ci, Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama ta sake nanata cewa shirin karatun jami’ar sufurin jiragen sama da na Aerospace zai
Wata kotun majistare a Bauchi ya bayar da belin wa Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi. Hakan na zuwa ne bayan an tsare shi na wasu sa’o’i a gidan yari. Lauyoyin
A Jihar Bauchi, wata kotu ta ba da umarnin tsare wani fitaccen malamin addinin Musulunci na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi a gidan yari. Ƴan sandan jihar ce ta
Farashin tumatir a Najeriya ya yi mummunan tashi a yayin da ƴan ƙasar ke ƙara ƙorafin tashin farashin sauran kayayyaki. Rahotanni da wannan jarida ta samu na nuna cewa a
Wani dan Kano mai suna Suleiman Isah da ya auri wata Ba’amurkiya Janine Reimann ya shiga aikin sojan Amurka. A ranar 13 ga Disamba, 2020, Mista Isah, wanda a lokacin
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi nasarar damƙe wata mata mai suna Rahama Sulaiman da zargin yin garkuwa da ƴar da ta haifa. Rahotannin da muka sun nuna cewa
Ana zargin Ayodele Joseph, Babban Daraktan Asibiti, da yi wa marar lafiya fyade. Rahoton ‘yan sanda ya nuna cewa Dr. Ayodele ya yi wa mara lafiyar fyade ba tare da
Rahotannin da muka samu na nuna cewa an kwashe ƙarin ‘yan Najeriya mazauna Sudan 128 zuwa gida a yau Laraba. Adadin waɗanda suka koma gida zuwa yanzu ta zama 1,984
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki majalisar dattawa a ranar Laraba da ta amince da lamunin dala miliyan 800 domin gudanar da shirin samar da zaman lafiya a kasar. Yayin
Wata wadda ta shahara a kafar sada zumunta, Maimuna Giwa, ta ce idan Allah ya nufe ta da sake yin aure, ko dukanta mijin yake yi ba za ta fito
Wata matashiya ƴar shekara 20 mai suna Fatima Aliyu ta kai mahaifinta kotu kan kokarin yi mata auren dole. Fatima daga garin Kaduna ta shaida wa kotun shari’ar Musulunci cewa
An samu tashin hankali a yankin Kagarko da ke kudancin Kaduna, inda rahotanni suka ce wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki fadar Sarkin Kagarko, inda suka yi garkuwa da ‘ya’yansa
Akalla mutane 40 ne aka ruwaito a ranar Lahadin da ta gabata cewa wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da su a yayin da suke gudanar da taro a cocin
A yau Lahadi ne wani jirgin Max Air ya samu matsalar fashewar taya daf da zai tashi daga filin jirgin Yola. Hakan ya tilasta masa saukar gaggawa a lokacin da
Fitaccen tauraron fina-finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu ya ce zai bar ƴaƴansa su zaɓi abin da ke don yi da kansu duk da cewa ya fi so ɗansa ya
Ana ganin rikicin da ake yi a kasar Sudan zai zo karshe yayin da bangarorin da suke fada suka hallara a kasar Saudiyya domin gudanar da tattaunawar zaman lafiya a
Rahotannin da muke samu ya nuna cewa ƴan sandan Jihar Kano sun yi nasarar kama matashin da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa. Idan ba a manta ba mun kawo rahoton
Ga wasu daga cikin hotunan matar da ɗanta ya daddaɓa mata wuƙa a Kano, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarta. Rahotannin da muka samu sun nuna wannan mata dai shekarunta hamsin
Wani yaro mai suna Iro Kwarangwal dan asalin Kano ya kashe mahaifiyarsa mai suna Jummai ta hanyar daba mata wuka a lokacin da suke rikici. Lamarin dai ya faru ne