Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya amince da rusa kwamitin riko na kananan hukumomi goma sha shida na jihar nan take. Rushewar wanda ke kunshe cikin wata sanarwar manema labarai
Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya amince da rusa kwamitin riko na kananan hukumomi goma sha shida na jihar nan take. Rushewar wanda ke kunshe cikin wata sanarwar manema labarai
Kasa da sa’o’i 24 da hawan kujerar shugabancin jihar Kano, da sanyin safiyar Talatar nan ne Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kori Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai
A yau Litinin ne shugaba Buhari ya isa mahaifarsa ta Daura bayan mika mulki ga Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Tinubu dai ya zama shugaban Najeriya ne bayan fafatawa da
Shirye-shiryen rantsar da sabon shugaban Najeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, yana kammala a filin wasa na Eagle Square da ke Abuja a yau Litinin. A yau din ne dai shugaba
A martanin da hukumar tsaro ta jihar Kano ta mayar kan karuwar satar wayar tarho, ta ayyana hakan a matsayin ta’asar “fashi da makami.” Ta ba da umarnin cewa duk
A ranar Asabar din da ta gabata ne jam’iyyar New Nigeria Peoples Party ta yi watsi da fargabar magoya bayanta, inda ta ce dan takararta na shugaban kasa a zaben
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, a ranar Asabar, a Abuja, ta bukaci yara su kasance masu kishin kasa ta hanyar “kaucewa” shan kwayoyi. “Muna son ku tallafa wa al’ummarku ta
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 29 ga watan Mayun 2023 a matsayin ranar hutu a fadin kasar nan a hukumance. Matakin dai shi ne baiwa dukkan ‘yan Najeriya damar
Yadda Shugaban Najeriya bai barin gado, Muhammadu Buhari, ya zagaya da Shugaba mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu, a cikin fadar shugaban kasa. Ranar Litinin ne dai za a rantsar
Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin kamfanin Nigeria Air, mai jigilar kayayyaki a Najeriya, ya kaddamar da tashinsa na farko zuwa filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke babban birnin
Zababben shugaban kasa, Bola Tinubu, a ranar Alhamis, a Abuja, ya ce ba zai ci amanar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da miliyoyin ‘yan Nijeriya suka ba shi ba. Ya
Gwamnatin Najeriya ta naɗa Sani Usman a matsayin babban shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Bauchi a jihar Bauchi. Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ne dai ya mika
Yayin da ya rage saura kwana biyar wa’adin mulkin Shugaba Muhammadu ya ƙare, shugaban ya yi bankwana da ma’aikatan fadar tasa. Bola Ahmed Tinubu dai shi ne wanda ya lashe
Tony Blair, tsohon Firayim Ministan Burtaniya, ya ziyarci Asiwaju Bola Tinubu, shugaban kasa mai jiran gado, a ranar Talata. Wannan dai na zuwa ne mako guda kafin rantsar da zababben
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin Arewa, a ranar Talata. Yahaya wanda aka zaba a matsayin gwamnan jihar a shekarar 2019, ya sake lashe zabensa
A yau Litinin ne matatar mai ta Dangote ta fara aiki. An kera matatar man ne don fitar da ganga 650,000 a kowacce rana domin sarrafa ma’aunin danyen mai daga
Wasu fusatattun matasa da ke Kofar Kabuga da ke a Jihar Kano sun ƙone wani a-daidaita-sahun da ake zargin cewa an yi amfani da shi wajen ƙwacen waya. Rahotannin da
Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shugaban Najeriya mai jiran gado, ya samu dawowa Najeriya bayan kwana goma da ya yi a Turai. Yau dai saura kwana tara Tinubun ya ɗare
Wata mata mai suna Fatima Alaramma ta daɓa wa yarinya ‘yar shekara bakwai mai suna Sharifa Usman wuka a ciki, inda ta zargi mahaifinta da baiwa mijinta shawarar ya auri
A wani mummunan rikicin da ya barke tsakanin makiyaya da manoma a jihar Filato, akalla mutane 85 ne suka mutu yayin da sama da mutane 3,000 suka rasa matsugunansu, kamar