Akalla mutane biyar ne suka mutu sannan wasu 11 suka jikkata bayan wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun harba makamin roka a wani gari a jihar Borno. Wasu
Akalla mutane biyar ne suka mutu sannan wasu 11 suka jikkata bayan wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun harba makamin roka a wani gari a jihar Borno. Wasu
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN ta karyata ikirarin da ake yi na cewa kungiyar na da niyyar kara farashin man fetur zuwa Naira 700 kan kowace lita. Dele
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe a ranar Juma’a ta ce ta kashe wani da ake zargin dan fashi da makami ne a wata fafatawa, yayin da aka kama wasu uku,
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su yi gaggawar neman hanyoyin magance matsalolin da ke addabar al’ummar kasar, yana mai cewa yana daukar matakai a matsayinsa na
Kasashen Musulmin duniya na ci gaba da yin tir da kona Alƙur’ani da masu fitowa zanga-zanga suka yi a kasar Sweden. Kasar Maroko da ke Afirka ta yi wa jakadanta
Mutum daya ya rasa ransa yayin da daya ya jikkata sakamakon wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai ranar Litinin a kauyen Magamin Kano da ke karamar hukumar Ningi
A yammacin ranar Talata ne shugaba Bola Tinubu ya isa Legas daga birnin Landan domin gudanar da bukukuwan sallar Eid-el-Kabir na ranar Laraba. A Jirgin na Gulfstream Tinubu ya isa
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba, 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yuni a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Sallah Babba. Hakan na kunshe ne a cikin
Farfesa Abubakar Rasheed, babban sakataren hukumar kula da jami’o’in kasar, ya sanar da murabus dinsa daga ofis a ranar Litinin. Rasheed ya bayyana hakan ne a wata zantawa da ya
An kashe Usman Buda, wani mahauci ne a Abattoir na Sokoto, sakamakon zarge-zargen da ake masa na zagin Manzon Allah (SAW). Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da kisan
Kwararru a fannin noma sun ba da shawarar cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya nada kwararren masani a matsayin ministan noma maimakon dan siyasa. A yayin tattaunawa da ƴan jarida,
Wasu Mahajjatan bana sun kai ziyara Kogon Hira da ke a Makkah a ƙasar Saudi Arabia. Kogon Hira dai shi ne wuri na farko da Annabi Muhammad S.A.W ya karbi
An lalata tsarin hada-hadar kudi na Najeriya a karkashin gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele, wanda aka dakatar, in ji shugaba Bola Tinubu a ranar Juma’a a birnin Paris. Shugaban
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya ba da umarnin a gaggauta biyan albashi da fansho na watan Yuni ga ma’aikatan jihar da ‘yan fansho. Wannan labari ya zo ne
Muhammad Garuba, tsohon kwamishinan yada labarai na jihar Kano a karkashin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ya ce tsohon gwamnan bai damu da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na sake
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta tabbatar da samar da naman da ake kerawa a Najeriya, inda ta ce ba ta da amfani. Hakan ya
Masu jigilar kaya da ke aiki a iyakar Seme sun rubutawa gwamnatin tarayya wasika suna bukatar a bude kan iyakoki domin shigo da motoci. Daraktan Sufuri na Ma’aikatar Sufuri ta
An sake kashe mutane shida a karamar hukumar Riyom da ke jihar Filato lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai farmaki yankin. Lamarin dai a cewar wata majiya, ya faru
Shugaban kasa Bola Tinubu ya isa birnin Paris na kasar Faransa da yammacin yau Talata. Tawagar kafafen yada labaransa ce ta yada hoton bidiyon yadda Tinubu ke sauka daga jirgin
Wani matashi dan shekara 30 mai suna Hamza Umar, ya shiga hannun jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi bayan da ya zuba wa wata yarinya kananzir da kone ta bisa