Tsohon gwamnan Kaduna Yero ya fice daga PDP

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero ya fice daga jam’iyyar PDP.

Malam Yero ya mika takardar murabus dinsa ga jam’iyyar PDP a yau a wata takarda da ya sanyawa hannu.

Wasikar ta ce, “Tare da godiya ga Allah Madaukakin Sarki, na rubuto ne domin in mika sakon gaisuwata tare da sanar da ku matakin da na dauka na ficewa daga jam’iyyar PDP.

“Saboda haka, na gabatar da murabus É—ina a matsayin mamba na Jamiyyar PDP, wadda za ta fara aiki daga ranar 30 ga Satumba, 2023.”

Tsohon gwamnan dai bai bayyana dalilin mika takardar murabus din ba.

More News

Kotu ta sauke kakakin majalisar Nasarawa

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta kori kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, Rt. Hon. Ibrahim Balarabe Abdullahi dan jam’iyyar...

An sake gano gawar wani shugaban Fulani da ya ɓata a jihar Filato

An gano gawar wani Arɗon Fulani, Umar Ibrahim da ya ɓace a cikin wata rijiya dake kauyen Jokom a ƙaramar hukumar Mangu ta...

An kama Æ´an kungiyar IPOB 18 da ake zargi da kisan Æ´an sanda

Rundunar yan sandan jihar Imo ta kama mutane 18 da ake zargi da zama yan kungiyar IPOB da suke da hannu a kisan Æ´an...

Masu cin gajiyar shirin Npower na kokawa game da rashin biyansu

Wasu masu cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na N-Power a ranar Litinin sun koka kan yadda ake ci gaba da biyan su alawus-alawus din...