Jami’ar Sufuri ta Muhammadu Buhari da ke Daura a Jihar Katsina na gab da kaddamar da ayyukanta don fara karatu har zuwa lokacin da Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa
Jami’ar Sufuri ta Muhammadu Buhari da ke Daura a Jihar Katsina na gab da kaddamar da ayyukanta don fara karatu har zuwa lokacin da Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa
Shugaba Tinubu ya amince da nadin Mista Ola Olukoyede a matsayin Shugaban Hukumar EFCC na tsawon shekaru hudu a matakin farko, har sai an tabbatar a majalisar dattawa. Mista Ola
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wani matashi mai suna Sunday Ebube Linus da laifin ƙaryar bacewar ƴaƴan marainansa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, Yakubu Gowon, ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa a kafofin sadarwa cewa Allah ya amsa rasuwa. Wani mataimakinsa Adeyeye Ajayi ne ya bayyana haka
An yi jana’izar mutanen da ƴan ta’adda suka hallaka a Zaria, Jihar Kaduna a Najeriya. Abin dai ya fara gangarowa daga sauran garuruwa zuwa birnin ma Zaria. Allah Ubangiji Ya
Aƙalla mutane shida ne suka samu raunuka daban-daban a lokacin da wata tankar mai ta fashe a ranar Litinin a gidan mai na Sandaji da ke Lafiya a jihar Nasarawa.
Hukumar da ke kula da ‘yan gudun hijira da bakin haure ta kasa ta kaddamar da wasu gidaje sama da 40 da aka kammala saboda ‘yan gudun hijira a Zamfara.
A cewar gwamnatin ƙasar Isra’ila cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafin Facebook sama da Isra’ilawa 600 ne aka kashe tun bayan harin da Falasɗinawa suka kaddamar a ranar
Wani mai tabin hankali ya kai farmaki inda ya kashe mutane takwas tare da raunata wasu da dama a unguwar Kate-Gamji da ke unguwar Libbo a karamar hukumar Shelleng a
A ranar Alhamis ne wata kotun majistare da ke Ogudu a jihar Legas ta bayar da belin wani ma’aikaci da ya daba wa manajan gidan karuwai wuka a kan kudi
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Larabar da ta gabata, ta ce tana kan gaba a halin da ake ciki dangane da sace dalibai mata biyar na Jami’ar Tarayya
Rahotannin da muke samu na nuna cewa ƴan bindiga sun sace kimanin dalibai mata biyar na jami’ar da ke Dutsinma a jihar Katsina. BBC ta gano cewa lamarin ya faru
Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na nun cewa Allah ya yi wa ‘yar wasan fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola, rasuwa da sanyin safiyar Laraba. Rahotannin sun ce za
Shugaba Bola Tinubu ya nemi Majalisar Dattawa ta amince da wasu mutane uku da zai nada a matsayin Ministocin Tarayyar Najeriya. Bukatun Mista Tinubu na kunshe ne a cikin wata
Kwale-kwale ya kifa inda ake kyautata zaton cewa mutanen ciki sun nitse a ruwa a lokacin da suka sami hatsari a Yauri da ke jihar Kebbi. Lamarin ya faru ne
Kungiyoyin Kwadago na NLC da TUC a Najeriya sun dakatar da shirinsu na tafiya yajin aiki nan da wata daya. Sun bayyana haka ne ranar Litinin da daddare, suna masu
Kamfanin Apple ya dora alhakin zafin da sabuwar wayarsa ta iPhone 15 ke yi a kan wata kwaya mai cutarwa da ke cikin injin sarrafa wayar da kuma ayyukan sabunta
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa ta bayyana Rt.Hon Davematics David E Ombugadu na PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Nasarawa da aka gudanar a watan
Shugaba Bola Tinubu ya amince da karin Naira 10,000 ga ma’aikata na tsawon watanni shida. Hakan ya biyo bayan wani taro da jami’an gwamnatin tarayya suka yi da shugabannin kwadago
BUA Cement Plc ya dauki kwakkwaran mataki na rage farashin siminti, wanda zai fara aiki daga ranar 2 ga Oktoba, 2023, gabanin jadawalin farko. Kamfanin, a kokarin da ya yi