Ƴan ƙwadago sun fasa tafiya yajin aiki

Kungiyoyin Kwadago na NLC da TUC a Najeriya sun dakatar da shirinsu na tafiya yajin aiki nan da wata daya.

Sun bayyana haka ne ranar Litinin da daddare, suna masu cewa gwamnatin tarayya ta kara N35,000 a albashin ma’aikatanta wanda za a soma biya daga watan Satumba.

Kungiyoyin dai sun fara maganar yakin aikin ne dai sanadiyyar wahala da ƴan Najeriya ke sha saboda cire tallafin man fetur da kuma wasu al’amurra.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani ɓangare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...

Matatar Mai Ta Kaduna Za Ta Fara Aiki A Ƙarshen 2024

Kamfanin Kaduna Refining and Petrochemical Company KPRC ya ce matatar mansa za ta fara aiki a shekarar 2024. Mustapha Sugungun managan matatar man ta KRPC...