Likitocin kula da lafiyar yara sun ce jariran da ke da hakora daya ko biyu a lokacin haihuwa hakan ba baƙon al’amari ba ne. Wannan magana ta kawar da tsoro,
Likitocin kula da lafiyar yara sun ce jariran da ke da hakora daya ko biyu a lokacin haihuwa hakan ba baƙon al’amari ba ne. Wannan magana ta kawar da tsoro,
Babban sakataren hukumar kula da ilimin bai daya ta duniya, UBEC, Dakta Hamid Boboyyi ya bayyana a Abuja ranar Litinin cewa Najeriya na da yara sama da miliyan 45 a
Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane sama da 100 a garuruwan Mutumji, Sabongari Mahuta, Kwanar Dutsi da Unguwar Kawo da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara
A jiya Lahadi ne wasu magoya bayan gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, suka yi dandazo a harabar wasanni ta Lekan Salami dake birnin Ibadan a jihar Oyo domin gudanar da
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnatinsa ta kashe naira miliyan 400 wajen tafiye-tafiyen gida da waje. Gwamnan ya bayyana rahotannin da suka biyo bayan
Sojojin Najeriya karkashin Operation Safe Haven, OPSH, ta cafke wani da ake zargin ya kashe wasu ma’aurata a kauyen Kwi da ke karamar hukumar Riyom a jihar Filato. Lt.-Kol. Ishaku
Ƴan sanda a jihar Jigawa sun kama wasu mutane hudu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma wani mai kera makamai. Jami’in hulda da jama’a na rundunar,
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayar da umarnin rufe asusun ajiyar kananan hukumomi da na jihar nan take. Wata sanarwa da kwamishinan kudi, Asiwaju Asiru Idris ya fitar ta
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja a ranar Alhamis ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, saɓanin hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zabe ta zarta. Hukumar
Akalla mutane 17 ne suka mutu a wani hatsarin da ya afku a kauyen Takalafia, kan babbar hanyar Yawuri da ke karamar hukumar Magama ta jihar Neja. A cewar wata
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan tsare-tsare da harkokin tattalin arziki, Yahaya Abdullahi, ya ce Najeriya na fuskantar matsalar tattalin arziki mafi muni a tarihin wanzuwarta. Abdullahi, wanda ke wakiltar mazabar
Ƴan bindiga da ake zargin ‘yan fashi ne sun kai hari wani ofishin ‘yan sanda a jihar Adamawa. Lamarin ya faru ne a cikin sa’o’i na Laraba a ofishin ‘yan
Alhamdulillah, bayan sakonni da mutane ke ta turo mana daga ko’ina game da wannan bawan Allah ni da Baba Ali SSA HealthAffairs, mun sanar da mai girma Gwabnan Kano HE.
An zabi jihar Kano a matsayin daya daga cikin wuraren da za su ci gajiyar sabon shirin samar da ilimi da karfafawa na Tarayyar Turai a wani shirin tallafi a
A yau Talata ne aka yi jana’izar jarumi kuma darakta a masana’antar fim ta Kannywood. Aminu dai ya yi mutuwar fuji’a ne a jiya Litinin, abin da ya ɗaga wa
Rundunar sojin sama ta Najeriya NAF ta ce ta kashe ‘yan ta’adda da dama a Tsauni Doka da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Daraktan hulda da jama’a da
Gwamnan Jihar Filato Caleb Mutfwang ya nufi kotun koli domin neman hakkinsa bayan kotun daukaka kara ta ƙwace kujerar gwamna daga hannunsa. Idan ba a manta ba kotun daukaka kara
Rundunar jami’an farin kaya ta Najeriya reshen jihar Ogun ta kama wani Kolajo Damilare da laifin satar kayan gida na wani Razaq Salaudeen a yankin Abeokuta na jihar na tsawon
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin barawo ne da ya kware wajen satar awaki a kauyen Pasali Konu da ke karamar hukumar
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta sauke gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, daga kujerarsa. A hukuncin da ta yanke a ranar Lahadi, babbar mai shari’a Elfrieda Williams-Dawodu, ta umurci