An yi jana’izar jarumin Kannywood Aminu S Bono

A yau Talata ne aka yi jana’izar jarumi kuma darakta a masana’antar fim ta Kannywood.

Aminu dai ya yi mutuwar fuji’a ne a jiya Litinin, abin da ya ɗaga wa mutane da yawa hankali.

Jama’a na ta nuna alhini a kafafen sada zumunta na zamani.

More from this stream

Recomended