Dakarun sojojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin ‘Operation Whirl Punch’ sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda 7 a kauyen Kampanin Doka da ke karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna. Wannan
Stay up-to-date with the latest news and updates from Northern Nigeria, covering a wide range of topics such as local events, crime, education, and more. AREWA News brings you in-depth stories and comprehensive coverage in both English and Hausa languages.
Dakarun sojojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin ‘Operation Whirl Punch’ sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda 7 a kauyen Kampanin Doka da ke karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna. Wannan
Rundunar sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar ‘yan sanda sun ceto wasu mambobin yi wa kasa hidima, NYSC, da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a unguwar Yargoje
Gwamna Babagana Zulum na Borno ya tabbatar wa mutanen Logumani da Gajibo da suka rasa matsugunansu cewa nan ba da jimawa ba za a sake mayar da su zuwa yankunansu.
Daga Sabiu Abdullahi A halin yanzu dai ƙwararrun likitoci a asibitin koyarwa na jami’ar tarayya dake Owerri na kokarin ceto idanun Joe Ajaero, shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya NLC, biyo
Gwamnatin Jigawa ta ce ta kashe naira miliyan 500 wajen samar da ingantattun wuraren wanka a makarantu da asibitoci da kasuwanni da wuraren ajiye motoci a fadin jihar. Kwamishinan Albarkatun
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kauyen Ngurokayya da ke karamar hukumar Geidam a jihar Yobe a ranar Talata. Har yanzu dai
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra sun ceto wasu ‘yan mata biyu da ba su kai shekaru 18 ba, wadanda ake amfani da su wajen karuwanci a wani samame da suka
Rundunar ‘yan sandan jihar Benue a ranar Lahadin ta ce an kama wani likita a Rivers bisa bacewar wasu yara uku daga Benue. Likitan wanda ba a bayyana sunansa ba,
A ranar Lahadi ne shugaba Bola Tinubu ya nemi goyon bayan shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz kan yaki da ta’addanci a Najeriya. Mista Tinubu ya miƙa wannan bukata ne a
Wani bala’i ya afku a ranar Lahadin a kusa da titin Baban Gwari da ke kan titin Katsina a jihar Kano inda wasu mutane biyu suka rasa rayukansu bayan da
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa ta tabbatar da zaben Umaru Fintiri a matsayin gwamnan jihar Adamawa a zaben gwamnan jihar da za a yi a watan Maris 2023.
Gwamnatin tarayya ta bayyana wani shiri na amfani da filaye da ba a amfani da su a manyan makarantu domin noma a wani mataki na bunkasa samar da abinci a
Kimanin watanni takwas ke nan da masu garkuwa da mutane suka kai hari Estate Grow Homes, kusa da Kuchibiyi a Unguwar Kubwa a babban birnin tarayya Abuja, suka yi awon
A halin yanzu dai tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele yana tsare a hannun hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa. An tabbatar da cewa,
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a unguwar Nasarawa da ke garin Maru, hedikwatar ƙaramar hukumar Maru a jihar Zamfara. Da sanyin safiyar Juma’a ne maharan suka mamaye yankin inda
Shahararren mawakin siyasar Hausa, Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara, ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da mikawa shugaban kasa Bola Tinubu ƙasa a cikin mummunan yanayin
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, na shirin sakin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele. A cewar majiyoyin fadar shugaban kasa da ma’aikatar shari’a, za a mika Emefiele a
Hukumar tsaro ta farin kaya watau DSS ta saki tsohon shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Abdulrasheed Bawa, bayan ya shafe kwanaki
Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudin 2024 ga majalisar dokokin kasar nan da makonni biyu masu zuwa. Shugaban zai kuma mika karin kasafin kudin na shekarar 2023 ga
Akalla Falasdinawa 3 ne suka mutu yayin da wasu fiye da 20 suka jikkata a lokacin da wani jirgin leken asiri na Isra’ila ya kai harin bam a sansanin ‘yan