Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Yara uku sun mutu, yayin da wani yaro guda ke kwance cikin mawuyacin hali a asibiti bayan an tsince su a gidan wata mai maganin gargajiya a ƙauyen Umuoduba, Ƙaramar
Francis Fadahunsi sanata dake wakiltar mazabar gabashin jihar Osun a majalisar dattawa karkashin APC ya amsa gayyatar da rundunar yan sandan jihar Osun ta yi masa kan wani fefan bidiyonsa
Mayakan Houthi na Yemen sun ce sun kai harin jirgin sama mara matuƙi kan matatar man fetur ta Aramco da ke Jazan, a gabar Bahar Maliya. Kakakin rundunar ƙungiyar, Yahya
Shugabannin Darikar Tijjaniya daga ƙasashen Aljeriya, Najeriya da kuma Senegal sun ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu domin yi masa ta’aziyar rasuwar, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Tawagar malaman dake wakiltar
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Francis Fadahunsi sanata dake wakiltar mazabar gabashin jihar Osun a majalisar dattawa karkashin APC ya amsa gayyatar da rundunar yan sandan jihar Osun ta yi masa kan wani fefan bidiyonsa
Mutane biyu aka kashe a yayin da wani mutum guda ya samu rauni a wasu hare-hare da aka kan wasu al’ummomi dake ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato. Mai magana

Jami’an tsaro da suka haɗa da sojoji, yan sanda,sojan ruwa, da kuma yan bijilante sun samu nasarar kubutar da mutanen da basu gaza 16 baa da aka yi garkuwa da
Omoyele Sowore ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyar AAC ya ce zai dawo da tallafin man fetur matukar aka zabe shi shugaban ƙasa a zaben 2027. Da yake magana lokacin
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya kaddamar da wasu hanyoyi 18 da gwamnatin Jihar Bauchi ta kammala ginawa a cikin birnin Bauchi, kan kuɗi Naira biliyan 58.7. Jonathan, wanda ya
Rundunar sojan saman Najeriya ta ce dakarun ta dake aiki karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun kai wani farmaki ta sama da ya kashe mayakan kungiyar ISWAP da dama a