Wani ƙazamin rikici a tsakanin Fulani makiyaya da manoma a garin Beji dake ƙaramar Bosso ta jihar Niger ya jawo asarar rayukan mutane biyar ciki har da mutane uku ƴan
Wani ƙazamin rikici a tsakanin Fulani makiyaya da manoma a garin Beji dake ƙaramar Bosso ta jihar Niger ya jawo asarar rayukan mutane biyar ciki har da mutane uku ƴan
Ƴan bindiga sun kashe mutane 13 a lokacin da suke aiki a gonarsu dake Anguwan Mai-Giro a ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Niger. Harin da ya yi sanadiyar kisan manoman
Rundunar ƴan sandan jihar Niger ta ce ɓata gari 11 aka kama da ake zargi suna da hannu a ƙone wani sashe na sakatariyar ƙaramar hukumar Tafa dake jihar.. Mai
Hukumar Alhazan jihar Niger ta ce karin daƴa daga cikin mahajjatan jihar ta riga mu gidan gaskiya a ƙasar Saudiyya. A wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi, sakataren hukumar
Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
Mutane 9 aka samu nasarar cetowa daga wani ginin bene mai hawa ɗaya da ya ruguzo a yankin Sabon Gwari dake garin Minna babban birnin jihar Niger. Da yake tabbatar
Wasu mazauna garin Suleja dake jihar Niger sun fantsama kan tituna domin yin zanga-zanga kan tsadar rayuwa da ake fama da ita a kasarnan. Da yake magan da jaridar The
Akalla kusan mutane 100 ake fargabar sun mutu a wani Hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Niger ta ce hatsarin ya faru ne
Mutane hudu aka kashe a yayin da aka yi garkuwa da wasu 39 lokacin da ƴan bindiga suka kai farmaki kauyen Kuduru dake karamar hukumar Bwari a birnin tarayya Abuja
Akalla mutane 17 ne suka mutu a wani hatsarin da ya afku a kauyen Takalafia, kan babbar hanyar Yawuri da ke karamar hukumar Magama ta jihar Neja. A cewar wata
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta cafke wata mata mai suna Blessing Jeremiah mai shekaru 51 da haihuwa da laifin sace wata yarinya ‘yar shekara uku a jihar Neja tare
An samu yamutsi a Minna babban birnin jihar Niger, lokacin da wani da ake zargin ɗan kungiyar Boko Haram ne ya yi musayar wuta da jami’an tsaro da tsakar daren
Gwamnatin tarayya ta ce yan Najeriya 108 masu tafiya cirani ƙasashen Turai da suka maƙale a ƙasar Nijar aka dawo da su gida. A wata sanarwa a shafin X wanda
Yan bindiga sun kashe wani ɗan kasuwa, Alhaji Abdul Samiu Jimoh a garin Mokwa hedikwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar Niger. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 08:00 na
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Niger ta ce wani jirgin ruwa dake ɗauke da mutane 22 ya kife a karamar hukumar Agwara ta jihar. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN
A ranar Lahadin ne wani mummunan hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Mokwa da ke jihar Neja ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 24. Gwamnan jihar Neja Mohammed Bago ya bayyana matukar
Gwamnatin jihar Niger ta fara raba tallafin shinkafa mai saukin farashi ga mazauna jihar. Da yake magana da yan jarida a Minna ranar Asabar, Mustapha Jibrin shugaban kwamitin rabon tallafin
Matafiya da basu gaza shida ba ne aka bada rahoton sun mutu bayan da wani jirgin ruwan fasinja ya nutse a kogin Zamare a karamar hukumar Agwara ta jihar Niger.