Mutanen da basu gaza 30 ba ne aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru a jihar Kaduna a ranar Litinin. Mutanen na kan hanyarsu ne ta
Mutanen da basu gaza 30 ba ne aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru a jihar Kaduna a ranar Litinin. Mutanen na kan hanyarsu ne ta
Mutanen da basu gaza 9 ne ba suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Kano zuwa Zaria a yayin da wasu uku suka jikkata.
Wani mummunan hatsarin mota da ya faru a ranar Talata a Owo-Ijo dake wani sashe na babban titin Lagos zuwa Ibadan ya rutsa da mutane da dama. A cewar wani
Mutanen da basu gaza 11 ne ba aka tabbatar da sun mutu a yayin da wasu 16 suka jikkata mutum ɗaya kuma ya tsira ba tare da ko ƙwarzane ba
Akalla mutane 11 ne suka mutu wasu takwas kuma suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Aiyere dake kan hanyar Bode Saadu zuwa Ilorin a karamar
Hukumar Kula Da Shige Da Fice ta Najeriya ta ce jami’anta huɗu sun mutu a yayin da wasu 7 kuma suka samu rauni a wani hatsarin mota akan hanyar Kano-Zaria.
Mamba a majalisar wakilai ta tarayya kuma tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo da ya sauka, Marcus Onobun yayi hatsarin mota a ranar Laraba. Hatsarin ya faru a wajejen Ekpoma-Auchi
Hatsarin wata babbar mota ya hallaka akalla mutane hudu a Dutse-Baupma dake kallon gidan man AYM Shafa akan titin Dutse-Bwari a yankin Bwari dake birnin tarayya Abuja. Hatsarin ya faru
Ƴan mata 15 aka rawaito sun mutu a wani hatsarin jirgin kwale-kwale da ya faru a ƙauyen Ɗandeji dake karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Ƴan matan na kan hanyarsu
Mutane 10 ne aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar Lagos zuwa Ibadan. Ahmed Umar shugaban shiya na hukumar kiyaye afkuwar hatsura FRSC a
Mata da kananan yara da ba su gaza 11 ba aka rawaito sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Kano zuwa Zariya. Jaridar Dailly Trust
A kalla mutane 18 ne suka mutu a wani hatsari da ya faru da tsakar safiyar ranar Lahadi a jihar Niger. Lamarin ya faru ne a wajajen garin Gidan Kwano
Mutanen da basu gaza 19 ne ba suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan titin Damaturu zuwa Potiskum a ranar Alhamis. A cewar sakataren asibitin Damagum,
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Da marecen jiya Asabar ne, aka yi wani mummunan hadarin mota akan hanyar Dutsinma zuwa Katsina, da niyyar zuwa zumunchi garin Dutsinma, wanda ya yi