Mata 11 da kananan yara ake fargabar sun mutu a hatsarin mota kan hanyar Kano-Zariya

Mata da kananan yara da ba su gaza 11 ba aka rawaito sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Kano zuwa Zariya.

Jaridar Dailly Trust ta gano cewa hatsarin da ya faru ranar Asabar da misalin karfe 5:00 na yamma ya rutsa da wata mota kirar Hiace C20 da kuma Hilux.

Wani da ya sheda abin da ya dora alhakin hatsarin kan gudun wuce sa’a da kuma rashin hakuri.

Shedar ya ce an samu nasarar ceto mutane shida daga ciki.

More News

Sojojin Nijeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 191 tare da kama 184

Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja...

Farashin gangar ɗanyen man fetur ya ƙaru zuwa $97

Farashin É—anyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau'in Brent...

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta dage kan tsunduma yajin aiki

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta ce babu wata yarjejeniya da ta shiga da gwamnatin tarayya domin ta dakatar da shiga yajin aikin sai baba...

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranar samun yancin kan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar da Najeriya ta samu yan cin...