Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kisan wani mai suna, Aminu Habibu da dakarun sojan rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven suka yi a yayin wata
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kisan wani mai suna, Aminu Habibu da dakarun sojan rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven suka yi a yayin wata
Jihohin Bauchi da Zamfara dai har yanzu ba su samu tirelolin shinkafar da gwamnatin tarayya ta yi alkawari ga daukacin jihohin ba a matsayin wani mataki na rage radadin rashin
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce an kama mutane akalla 2,077 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a ciki da wajen jihar a cikin shekara guda, tsakanin Yuli
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani mutum da ake zargi da yunkurin sayar da ‘yarsa ‘yar shekara biyar a kan Naira miliyan 1.5. Wanda ake zargin mai
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wani mai suna, Rabi’u Adamu da ake zargi da yin garkuwa da kuma kisan wani yaro ɗan shekara 12 ɗan gidan ASP Bala
Gwamnan jihar Bauchi,Bala Muhammad ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar ragin ₦900,000 kan kuɗi aikin da za su biya. Muhammad ya sanar da haka
Hukumar kula da tituna ta tarayya (FERMA) ta ce ta gyara sama da kilomita 102 na hanyoyin da suka samu matsala a fadin jihohi uku na arewa maso gabas na
Kotun koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi a zaben da aka yi ranar 18 ga watan Maris. Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC)
Yaran da basu gaza 7 ne da suka fito daga Bauchi gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya miƙa su ga iyayensu. Bayanin haka na kunshe ne cikin wata sanarwa da
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 9 da ake zargi da tsunduma a harkar safara da sace-sace da siyar da kananan yara a tsakanin jihohi. Kwamishinan ‘yan
An samu ci gaba sosai a fannin tsaro a Bauchi yayin da hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) ta cafke wani likitan jabu Usman Yelwa da ke aiki a babban
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Bauchi ta tabbatar da nasarar gwamna Bala Mohammed na jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris.
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun gudanar da wani samame da suka yi nasara a dajin Yankari, inda suka yi nasarar kashe ‘yan bindiga 10 tare da ceto mutane 39
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani makiyayi dan shekara 15 mai suna Adamu Ibrahim bisa zargin datse hannun wani manomi. Rahotanni sun nuna cewa wanda ake zargin ya
Kamfanin Rarraba Hasken Wutar Lantarki na Jos(JED) ya ce al’ummar jihohin Bauchi, Plateau da kuma Gombe za su fuskanci daukewar wutar lantarki daga ranar 28 ga watan Agusta ya zuwa
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane biyu a yankin Gumau da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi. An ce ‘yan bindigar sun yi harbin iska ne
‘Yan sanda a jihar Bauchi sun yi nasarar cafke wasu mutane tara da ake zargi da aikata laifin fashi da makami da addabar mazauna jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan SP
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da kashe wani dan sanda mai suna Bala Magaji a ranar 25 ga Yuli, 2023. Jami’in hulda
Aƙalla mutane hudu ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan ruftawar wani ramin hakar ma’adinai a karamar hukumar Ningi da ke jihar Bauchi. Lamarin ya faru ne a Yadagungume da ke
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane hudu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da suka kware wajen yi wa mutane fashin wayoyin hannu da kwamfutoci.