Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta cafke wani da ake zargi da dillancin miyagun ƙwayoyi, Ogbu Simon, a ƙaramar hukumar Ningi, inda ta kuma kwato ƙwayoyi masu yawa da
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta cafke wani da ake zargi da dillancin miyagun ƙwayoyi, Ogbu Simon, a ƙaramar hukumar Ningi, inda ta kuma kwato ƙwayoyi masu yawa da
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da rasuwar jami’anta biyar sakamakon wani kwanton ɓauna da ‘yanbindiga suka kai musu. A cewar wata sanarwa da kakakin
Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bauchi ta kama mutane biyu da ake zargin sun yi jerin fashi da satar kayayyaki a cikin garin Bauchi. CSP Ahmed Mohammed Wakil, Jami’in Hulɗa da
Gwamnan jihar Bauchi,Bala Muhammad ya rattaba hannu kan sabuwar dokar nadi da kuma sauke sarakuna wacce ta bayar da dama ƙirƙirar sababbin masarautu 13 da kuma gundumomi 111 a fadin
An samu cikas ga harkokin kasuwanci da na yau da kullum a garin Bauchi ranar Talata, sakamakon zanga-zangar da masu babura na haya (Achaba) suka gudanar kan abinda suka bayyana
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da aikin sabuntawa da gyaran ginin majalisar dokokin jihar a kan kudi Naira biliyan 7.8. A yayin bikin kaddamarwar a ranar Talata, gwamnan
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta sake gurfanar da, Sirajo Jaja babban akanta na jihar Bauchi a gaban kotu kan zargin da ake
Kamfanin TCN dake dakon wutar lantarki a Najeriya ya sanar da kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki a jihohi 6 na yankin arewa maso gabas cewa za a fuskanci daukewar wutar
Gwamnatin Jihar Bauchi ta dauki sabon mataki na ƙarfafa tsaro a filin jirgin saman kasa da kasa na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi, inda ta haramta duk wasu
A ranar Lahadi da ta gabata, wani mummunan lamari ya faru a wurin tace ruwan sha na Gubi Dam da ke ƙarƙashin Hukumar Samar da Ruwa ta Bauchi, inda ma’aikata
Fitaccen malamin addinin Islama daga Jihar Bauchi, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, ya riga mu gidan gaskiya. Majiyoyi sun tabbatar da cewa marigayin ya rasu ne a gidansa da ke
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama Akanta-Janar na Jihar Bauchi, Sirajo Jaja, bisa zargin almundahana da kudaden gwamnati da suka kai naira biliyan 70. Wannan
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wata mata mai suna Fatima Muhammad mai shekaru 28 da ake zargi da shaƙe kishiyarta har sai da rai ya yi halinsa a
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci tawagar gwamnatin jiharsa zuwa Jihar Bauchi domin mika ta’aziyya ga Gwamna Bala Mohammed, wanda ya rasa abokiyar zaman mahaifiyarsa kwanan nan. A
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya amince da murabus ɗin sakataren gwamnatin jihar, Barista Ibrahim Muhammad Kashim. Wata sanarwa da mai bawa gwamnan shawara kan kafafen yaɗa labarai, Gidado
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce jami’an ta sun samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zargin su da aikata fashi da makami a jihar. Mai magana da
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya ce an kawo karshen rikicin cikin gida da ya dabaibaye jami’yar PDP. Mohammed wanda shi ne shugaban ƙungiyar gwamnonin jam’iyar PDP ya bayyana haka
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta ce jami’anta sun kama wasu mutane uku da ake zargi da aikata fashi da makami a ƙaramar hukumar Misau dake jihar. A wata sanarwar
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Bauchi BSIEC ta ayyana, Yunusa Muhammad ɗan takarar jam’iyar AAC a matsayin wanda ya lashe zaɓen kujerar kansila a mazaɓar Papa dake ƙaramar
Kwamishiniyar ilimin gaba da sakandare ta jihar Bauchi, Mrs Lydia Tsammani, ta ce jihar ta rufe kwalejojin ilimi masu zaman kansu 39 saboda rashin rijista. Mrs. Tsammani ta bayyana haka