Gwamnan Jihar Neja a arewacin Najeriya ya ce ‘yan bindiga sun kashe mutum aƙalla 220 a jiharsa cikin wannan watan na Janairu kaɗai a hare-haren da suka kai yankuna 300.
Explore the security landscape of Northern Nigeria with #SecureNorth by AREWA News. Get the latest updates on security challenges, safety measures, and public initiatives aimed at fostering peace and stability in the region.
Gwamnan Jihar Neja a arewacin Najeriya ya ce ‘yan bindiga sun kashe mutum aƙalla 220 a jiharsa cikin wannan watan na Janairu kaɗai a hare-haren da suka kai yankuna 300.
Sai dai hukumomin tsaro na ikirarin cewa suna samun nasara akan ‘yan fashin dajin a hare-haren da suke kai musu. A daidai lokachin da gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da
No fewer than nine communities in Bukkuyum Local Government Area of Zamfara State have been asked by bandits to pay a compulsory tax of N24 million or be attacked. According
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba rundunar sojin kasar umarni su yi amfani da karfi wajen kawo karshen ‘yan bindigar da ke kashe-kashen al’ummar da basu ji ba basu gani
Haren-haren ta’addanci na ci gaba da zama sanadiyar rashin rayuka da dukiyoyin jama’a a Najeriya musamman a arewacin kasar. A Najeriya duk da ayyana ‘yan fashin daji da gwamnatin kasar
‘Yan bindiga sun sace wani basarake a jihar Plateau. Basaraken Da Gyang Balak, yakasance mai fada aji a gundumar Vwang da ke karamar hukumar Jos ta Kudu. Dan Majalisar dake
The District Head of Vwang, Jos South local government area of Plateau State, Da Gyang Balak has been kidnapped. Da Balak is the second traditional ruler to be kidnapped in
Benue State Governor, Samuel Ortom has again reiterated that his administration will not relent on its fight against criminals and kidnappers. He vowed that tough times await any criminal operating
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce nan ba da jimawaba za ta samu nasarar kubutar da daliban Islamiyyar Salihu Tanko da aka sace a jihar Neja da ke hannunun ‘yan
Tsohon gwamnan Jihar Abia da ke kudu maso gabashin Najeriya ya wanke Shugaba Buhari game da matsalar tabarɓarewar tsaro a Najeriya, yana mai cewa sakacin gwamnoni ne ya tsunduma ƙasar
“Yanzu har shigar burtu suke yi, su yi shigar mata su saka hijabi, su shiga gari su labe. Kullum abin da ke faruwa kenan.” In ji Isa Ambarura. A Najeriya duk
Aminu Baba wani fitaccen mai sayar da motoci a Aminchi Motors dake Gusau ya fada hannun jami’an yan sanda inda ya bayyana musu irin munanan ayyukan da ya ke yi.
Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da Kwamitin Majalisar Dattawan Najeriya da ke kula da sha’anin sojin kasar ya ziyarce shi a Maiduguri. Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum
Wani sabon rahoto da cibiyar nazarin dimukurdiyya da ci gaban kasa ta CDD ta fitar ya bankado yadda shugabanin sojojin Najeriya suka yi dumu dumu a harkar cin hanci na
Kunci ya kai wani mutumi a Katsina maƙura saboda matsi ya kai shi har bugun kwanon gidansa ya yaye zai sayar saboda biyan kuɗin fansa bayan ƴan bindiga sun yi
The uncertainties surrounding the forthcoming general elections seem to be growing wider by the day, especially with President Buhari’s refusal to sign the Electoral Act Amendment Bill into law. His
As Nigerian Air Force ( NAF) continued to pound notorious bandits in Zamfara forests, locals in villages such as Kurfa Danya, Kurfa Magaji Rafin Gero, Tungar Isa and Barayar Zaki in
Rahotanni da suke fitowa daga arewa maso yammacin Najeriya a jiya na nuna cewa ƴan ta’adda sun kashe mutane sittin a ƙauyukan Jihar Zamfara. Ƙauyukan da aka kai harin sun
Ƴan ta’adda a Jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya sun sace wasu ƴan ƙasar China a ke aiki a madatsar ruwa na Zungeru a ranar Talata. Gwamnatin Jihar ce ta
The Federal Government says it is yet to designate bandits as terrorists because of international best practices. In November, a Federal High Court in Abuja granted an ex parte application