All stories tagged :
Featured
Featured
Ƴan sanda sun kama masu safarar bindiga a jihar Kaduna
Jami'an ƴan sandan kwantar da tarzoma dake aiki da Sikwadiran na 47 dake Zariya a jihar Kaduna sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da safarar bindigogi.
Mutanen biyu sun faɗa hannun jami'an tsaron ne lokacin da jami'an suke gudanar da aikin sintiri akan hanyar Jos zuwa...