Toshon gwamnan jihar Bauchi wanda har ila yau ya taba riƙe muƙamin shugaban jam’iyar PDP na kasa, Ahmad Adamu Muazu ya gana da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo. Ganawar ta
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Toshon gwamnan jihar Bauchi wanda har ila yau ya taba riƙe muƙamin shugaban jam’iyar PDP na kasa, Ahmad Adamu Muazu ya gana da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo. Ganawar ta
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin kasar da ya kai naira tiriliyan 8.83 ga majalisar dokokin kasar. An tsara kasafin ne bisa hasashen Najeriya za ta sayar
Wasu daga cikin yan majalisar kasa ya’yan jam’iyyar APC dana PDP sun bawa hammata iska lokacin da shugaban kasa Muhammad Buhari ke gabatar da kasafin kudin shekarar 2019. Rikicin ya
A kokarinsa na shawo kan yan majalisar kasa dake masa ihu yayin da yake jawabin kasafin kudin shekarar 2019, shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce baki dayan duniya na kallon
Wasu daga cikin yan majalisar kasa sun yi wa shugaban kasa, Muhammad Buhari ihu lokacin da yake jawabin kasafin kudi a zauren majalisar. Ihun na yan majalisar ya sa shugaban
Ranar Laraba ake sa ran shugaban Najeriya Muhammadu zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2019 ga ‘yan majalisar dokokin kasar. Shugaban na Najeriya zai gabatar da kasafin kudin ne kasa
Shugaban China Xi Jinping, ya sha alwashin cewa kasar sa ba za tayi amfani da wasu kasashe domin ci gaban ta ba. Ya bayyana hakan ne a cikin wani jawabi
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya nemi yan Najeriya da su bashi isasshen lokacin domin ya aiwatar da tsare-tsaren da yake da su akan Najeriya. Buhari ya fadi haka bayan wani
Tsohon mataimakin shugaban kasa,Atiku Abubakar kuma mai neman zama shugaban kasar Najeriya a shekarar 2019 a karkashin jam’iyar PDP ya taya shugaban kasa, Muhammad Buhari murnar cika shekaru 76 da
Toshon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa ya musalta rahoton da wasu mutane ke yadawa cewa zai fice daga jam’iyar PDP. Wasu mutane ne suke yada jita-jitar cewa tsohon gwamnan
Kungiyar Boko Haram ta kai hari kauyen Maiborti da ke wajen Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Mayakan na Boko Haram sun kuma kona gidaje
Mazauna kauyen Molai dake da tazarar kilomita 4 daga Maiduguri babban birnin jihar Borno sun tsere daga gidajensu sakamakon musayar wutar da aka yi da sojoji da kuma yan kungiyar
Ministan harkokin sadarwa Adebayo Shittu ya yin karin haske kan dalilin da yasa shi rufe Ofishin yaƙin neman zaben shugaban kasa Muhammad Buhari na shiyar kudu maso yammacin kasarnan. Wasu
Sojojin Najeriya suna yaki da mayakan Boko Haram a arewacin kasar Rahotanni daga jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce mayakan Boko Haram sun kai hari garin Gudumbali
Amitabh Bachchan Amitabh Bachchan, na daya daga cikin jaruman Indiyan da suka yi fice ba kasarsu ba kadai, har ma a sauran kasashen duniya. Da farkon dai a rayuwarsa ya
Mataimakin shugaban kasa,Yemi Osinbajo ya ce farashin man fetur zai iya kai wa ₦220 ko kuma sama da haka matukar gwamnatin tarayya ta cire tallafin man fetur. Osibanjo ya bayyana
Karo na biyu ke nan Mohamed Salah yana lashe gasar a jere An zabi dan wasan kwallon kafa na Egypt kuma na kungiyar Liverpool Mohamed Salah a matsayin dan wasan
Hukumar UNICEF na tallafawa ‘yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu Rundunar sojin Najeriya ta soke matakin dakatar da ayyukan asusun kula da yara na Majalisar
‘Yar takarar mataimakiyar shugaban kasa a jam’iyyar ANN, Khadija Abdullahi, ta ce sam bata gamsu da tambayoyin da masu shirya muhawarar da aka yi tsakanin manyan ‘yan takarar mataimakin shugaban
Hakkin mallakar hoto Getty Images ‘Yan sanda a kasar Indiya sun ce mutane 11 sun mutu, yayin da wasu da dama kuma ke ke kwance a asibiti bayan sun ci