Saudiyya ta nemi taimako kan Iran | BBC Hausa

Sarki Salman
Image caption

Saudiyya da Iran sun dade ba sa ga maciji da juna

Sarki Salman bin Abdul’azeez al-Sa’ud ya yi amfani da taron koli na gaggawa na kasashen gabas ta tsakiya dan tattauna batun rikicinsu da Iran.

A jawabin bude taron da aka yi a birnin Makka, sarki Salman ya yi kira ga kasashen duniya su hadu dan hana Iran abin da ya kira tallafawa ‘yan ta’adda da tsoma baki a harkokin kasashe.

Ya kara da zargin Iran dai wa jiragen dakon man Saudiyya hari a baya-bayan nan, zargin da Tehran ta musanta.

Yawancin kasashen yankin Gulf sun rattaba hannun marawa Saudiyya baya, ya yin da makofciyar Iran kuma aminiyarta Iraq ta ki amincewa da hakan tare da cewa bai kamata a karya tsaron kasar ba.

More News

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miÆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaÆ™i da yiwa tattalin arzikin Æ™asa ne ya hana shi bayyana...

Ƴan sanda sun kama mutane biyu dake samarwa ƴan fashin daji makamai a jihar Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da safarar bindiga a jihar. A wata sanarwa ranar...